# en/all.en-ha.xml.gz
# ha/all.en-ha.xml.gz


(src)="1"> about how long have these symptoms been going on ?
(trg)="1"> kusan tsawon lokacin ne waɗannan alamun ke gudana ?

(src)="2"> and all chest pain should be treated this way especially with your age
(trg)="2"> kuma ya kamata a yi jiyya ga duk ciwon ƙirji ta wannan hanyar , musamman saboda shekarun ku

(src)="3"> and along with a fever
(trg)="3"> kuma tare da zazzabi

(src)="4"> and also needs to be checked your cholesterol blood pressure
(trg)="4"> sannan kuma yana bukatar a binciki hawan jini na cholesterol

(src)="5"> and are you having a fever now ?
(trg)="5"> kuma kuna da zazzabi yanzu

(src)="6"> and are you having any of the following symptoms with your chest pain
(trg)="6"> kuma ko kuna jin wasu alamomin wadanan tare da ciwon kirjin ka

(src)="7"> and are you having a runny nose ?
(trg)="7"> kuma kuna fama da zubar da majina daga hanci ?

(src)="8"> and are you having this chest pain now ?
(trg)="8"> kuma kuna jin zafin wannan kirji yanzu ?

(src)="9"> and besides do you have difficulty breathing
(trg)="9"> kuma bayan haka kuna samun wahalar yin numfashi

(src)="10"> and can you tell me what other symptoms are you having along with this ?
(trg)="10"> kuma zaku iya fada mini wasu nau ' ikan cututtukan da kuke da su tare da wannan ?

(src)="11"> and does this pain move from your chest ?
(trg)="11"> kuma wannan zafin yana motsawa daga kirjin ka ?

(src)="12"> and drink lots of fluids
(trg)="12"> kuma ku dinga shan ruwa mai yawa

(src)="13"> and how high has your fever been
(trg)="13"> kuma yaya ne zafin zazzabin yake ?

(src)="14"> and i have a cough too
(trg)="14"> kuma ina da tari ma

(src)="15"> and i have a little cold and a cough
(trg)="15"> kuma ina da sanyi kadan da tari

(src)="16"> and i 'm really having some bad chest pain today
(trg)="16"> kuma ina fama da mummunan ciwon kirji a yau

(src)="17"> and is this the right time for your hay fever
(trg)="17"> kuma wannan shine lokacin da ya dace da zazzabin ku

(src)="18"> and it get the chest pain
(trg)="18"> kuma yana jin zafin kirji

(src)="19"> and i think i have a little bit of a fever
(trg)="19"> kuma ina tsammanin ina da zazzabi kaɗan

(src)="20"> and i want you to describe where the chest pain is
(trg)="20"> kuma ina so ka bayana inda ciwon kirjin yake

(src)="21"> and she is sorta have the same symptoms
(trg)="21"> kuma ita ma kamar tana da alamomin cutar

(src)="22"> and tell me what symptoms are you having now ?
(trg)="22"> kuma fada min wadanne alamomin cuta ka ke da su yanzu ?

(src)="23"> and they 're having some fevers as well
(trg)="23"> kuma suna da ciwon zazzabi shima

(src)="24"> and with your history of diabetes
(trg)="24"> kuma tare da tarihin ciwon sukari

(src)="25"> and you know it feels like my chest is like gonna crush
(trg)="25"> Kuma ka san yadda yake ji kirjina kamar zai murkushe

(src)="26"> and you know people cough on me all the time
(trg)="26"> kuma ka san mutane suna tari ko da yaushe a kai na

(src)="27"> and you 're having chest pain
(trg)="27"> kuma kana fama da ciwon kirji

(src)="28"> and your symptoms do not go away in five days
(trg)="28"> kuma alamomin cutar ku ba su barin ku cikin kwanaki biyar

(src)="29"> and you said this is a pressure in your chest
(trg)="29"> kuma kun ce wannan matsin lamba ne a kirjin ku

(src)="30"> anyone in the family have a heart problem heart disease heart attack high cholesterol high blood pressure
(trg)="30"> akwai wani a danginku dake da matsalar zuciya ko cutar zuciya ko ciwon zuciya ko idan daskararren maiƙon cholesterol ya yi sama ko hawon jini ?

(src)="31"> any other symptoms or problems that you notice with the muscle aches ?
(trg)="31"> akwai kuma wasu alamomin cututtuka ko matsaloli da kuka lura da ciwon ƙwayar tsokar ?

(src)="32"> any sharp pain on your left side of your chest ?
(trg)="32"> ko akwai ciwo sosai a kirjin ku na bangaren hagu ?

(src)="33"> are there other people sick as you at home with your same symptoms ?
(trg)="33"> akwai wasu mutanen da ba su da lafiya kamar yadda kuke a gida tare da alamomin ku iri ɗaya ?

(src)="34"> are you having any difficulty breathing now
(trg)="34"> ko kana fuskantar wahalar numfashi yanzu

(src)="35"> are you having any other symptoms ?
(trg)="35"> shin kana da wasu alamomi ciwo ?

(src)="36"> are you having any shortness of breath ?
(trg)="36"> kana jin wani ƙarancin numfashi ?

(src)="37"> are you still having the chest pain
(trg)="37"> shin har yanzu kana jin ciwo a kirjinka

(src)="38"> because this is flu season
(trg)="38"> sabo da wannan lokacin mura ne

(src)="39"> besides the diabetes do you have other problems or important diseases ?
(trg)="39"> ban da ciwon suga shin kuna da wasu matsaloli ko mahimman cututtuka ?

(src)="40"> but also we shouldn 't be put aside for the heart cardiac origin chest pain
(trg)="40"> amma kuma bai kamata a sanya mu ba a gefe don ciwon kirjin zuciya

(src)="41"> but a more important problem now is this chest pain
(trg)="41"> amma matsala mafi mahimmanci yanzu shine wannan ciwon kirji

(src)="42"> but if you have the cough
(trg)="42"> amman idan ka na da tarin

(src)="43"> but i have difficulty breathing
(trg)="43"> amma ina da wahalar numfashi

(src)="44"> but i know lot of people cough on me
(trg)="44"> amman na san mutane da yawa wanda suke min tari

(src)="45"> but we need to treat every chest pain with the utmost seriousness
(trg)="45"> amma ya kamata mubu dauke kowane ciwon kirji da matuƙar mahimmanci

(src)="46"> but you 're breathing all right right now right ?
(trg)="46"> amman yanzu kuna ninfashi lafiya haka ko ?

(src)="47"> ' cause of this chest pain i totally forgot
(trg)="47"> na manta da sanadin wannan ciwon kirji

(src)="48"> ' cause they 're having a cough
(trg)="48"> domin suna da tari

(src)="49"> does it feel like somebody squeezing your chest
(trg)="49"> shin kana jin kamar wani yana matse kirjin ka

(src)="50"> do still feel like shortness of breath
(trg)="50"> har yanzu kana jin kamar karancin numfashi

(src)="51"> do they complain of being sick similar symptoms ?
(trg)="51"> Shin suna gunagunin rashin lafiya irin wannan alamu ?

(src)="52"> do you have any blood pressure problem as far as you know ?
(trg)="52"> kuna da wani damuwar hawan jini kamar yadda kuka sani ?

(src)="53"> do you have any other chronic like high blood pressure or anything like that ?
(trg)="53"> Shin kana da wani ciwo mai tsanani kamar na cutar hawan jini ko wani abu makamancin haka ?

(src)="54"> do you have any other diseases chronic medical problems like diabetes ?
(trg)="54"> kuna dauke da wani cuta mai tsanani damuwar asibiti kammar ciwon sukari ?

(src)="55"> do you have any shortness of breath with that chest pain ?
(trg)="55"> kuna da rashin numfashi tare da wannan zafin kirji ?

(src)="56"> do you have high blood pressure ?
(trg)="56"> kuna da hawan jini ?

(src)="57"> do you have some shortness of breath goes with that ?
(trg)="57"> kana fama da gajeren nufanshi tafiya da wan can ?

(src)="58"> do you know what symptoms she was having ?
(trg)="58"> Ka san irin alamun da take fama da ita ?

(src)="59"> do your relatives have the same symptoms
(trg)="59"> ko dangin ku na da alamun cuta iri daya

(src)="60"> do you see the image ?
(trg)="60"> Ku ga hoton ?

(src)="61"> drink plenty of fluids today
(trg)="61"> ku sha ruwa mai yawa a yau

(src)="62"> have a dry cough a cold and runny nose vomiting diarrhea
(trg)="62"> ina fama da busashen tari da sanyi da majina amai gudawa

(src)="63"> however i take tests for the diabetes
(trg)="63"> Duk da haka na yin gwaji don ciwon sukari

(src)="64"> however she has symptoms quite similar to mine
(trg)="64"> amma duk da haka tana da alamu kamarta sosai danawa

(src)="65"> how high is your fever ?
(trg)="65"> yaya zazzabin ku ta hawo ?

(src)="66"> how ' s your blood pressure ?
(trg)="66"> yaya hawan jinin ku ?

(src)="67"> i don 't think i have high blood pressure
(trg)="67"> bana tunanin ina da hawan jini

(src)="68"> i feel a pain in the chest here in the front part of the chest
(trg)="68"> Ina jin zafi a kirji a nan a gaban sashin kirjina

(src)="69"> if you continue to have high fevers
(trg)="69"> idan kunci gaba da yawan zazzabi mai zafi

(src)="70"> if you have a fever of a hundred and two or higher
(trg)="70"> idan kana da zazzabi da yakai dari da biyu ko sama da haka

(src)="71"> if you think that your symptoms or problems warrant a better look
(trg)="71"> idan kuna tunanin cewa alamominku ko matsalolinku suna da mahanga mafi kyau

(src)="72"> i got a fever yesterday
(trg)="72"> na kamu da zazzabi jiya

(src)="73"> i got a slight fever too
(trg)="73"> Ina da zazzabi kaɗan ma

(src)="74"> i had a fever yesterday
(trg)="74"> Na kamu da zazzabi Jiya

(src)="75"> i had a short sharp pain in my chest
(trg)="75"> Ina da ɗan gajeren ciwo mai zafi a kirji na

(src)="76"> i have a sharp pain here in the chest
(trg)="76"> ina da ciwo sosai a kirji na

(src)="77"> i have hay fever though too
(trg)="77"> Ina da zazzabi mai zafi ma

(src)="78"> i have made on the body around the chest area ?
(trg)="78"> Na yi a jiki a kusa da yankin kirji ?

(src)="79"> i have some difficulty breathing too
(trg)="79"> ina fama da wahalar numfashi ma

(src)="80"> i 'll send you an image
(trg)="80"> zan tura muku hoto

(src)="81"> i 'm having some chest pain today
(trg)="81"> yau ina fama da ciwon kirji

(src)="82"> i 'm just having some headaches and some fever today
(trg)="82"> Ina samun ciwon kai da zazzabi a yau

(src)="83"> in my opinion it is flu
(trg)="83"> a ganina mura ce

(src)="84"> in my opinion this is a little flu
(trg)="84"> a gani na wannan karamin mura ne

(src)="85"> i see it going from the center of your chest going up to your neck
(trg)="85"> Ina ganin yana tafiya daga tsakiyar kirjin ka yana zuwa wuyan ka

(src)="86"> is it like some heavy heavy person sitting on your chest ?
(trg)="86"> kamar wasu mutane masu nauyi sun zauna a kirji na ?

(src)="87"> it all started with the headaches and with the fever about the same time
(trg)="87"> ya fara ne da ciwon kai da kuma zazzabi kusan lokaci guda

(src)="88"> it hurts in the chest
(trg)="88"> yana min zafi a kirji

(src)="89"> it hurts in the middle of my chest
(trg)="89"> yana zafi a tsakiyar kirji na

(src)="90"> it is a pressure like chest pain
(trg)="90"> matsi ne kamar ciwon kirji

(src)="91"> it is in my chest
(trg)="91"> yana cikin kirji na

(src)="92"> it is in the center of my chest
(trg)="92"> yana tsakiyar kirji na

(src)="93"> it is in the center of the chest
(trg)="93"> yana tsakiyar kirji

(src)="94"> it is occurring right in the middle of my chest
(trg)="94"> yana faruwane a tsakiyar kirji na

(src)="95"> it is right in the center of my chest
(trg)="95"> daidai yake a tsakiyar kirji na

(src)="96"> it sounds like you just may have the garden variety cold or a flu
(trg)="96"> kamar dai ana iya samun nau ’ ikan sanyi iri-iri ne ko mura

(src)="97"> i 've got pain in my chest
(trg)="97"> ina da ciwo a kirji na

(src)="98"> i 've very concerned of this chest pain
(trg)="98"> Na damu kwarai da wannan zafin kirji

(src)="99"> i want you to tell me in describing this chest pain
(trg)="99"> Ina so ku fada min ta hanyar bayyanin wannan ciwon kirji

(src)="100"> i will send you an image
(trg)="100"> zan tura ma hoto