# ha/gumi.xml.gz
# zh/jian.xml.gz


(src)="s1.1"> Da sũnan Allah , Mai rahama , Mai jin ƙai .
(trg)="s1.1"> 奉至仁至慈的真主之名

(src)="s1.2"> Godiya ta tabbata ga Allah , Ubangijin halittu ;
(trg)="s1.2"> 一切赞颂全归真主 , 众世界 的主 ,

(src)="s1.3"> Mai rahama , Mai jin ƙai ;
(trg)="s1.3"> 至仁至慈的主 ,

(src)="s1.4"> Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako .
(trg)="s1.4"> 报应日的主 ,

(src)="s1.5"> Kai muke bauta wa , kuma Kai muke neman taimakonKa .
(trg)="s1.5"> 我们只崇拜你 , 只求你祐助

(src)="s1.6"> Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya .
(trg)="s1.6"> 求你引领我们正路 ,

(src)="s1.7"> Hanyar waɗanda Ka yi wa ni 'ima , ba waɗanda aka yi wa fushi ba , kuma ba ɓatattu ba .
(trg)="s1.7"> 你所祐助者的路 , 不是受谴怒者的路 , 也不是迷误者的路 。

(src)="s2.1.0"> A. L ̃ .
(src)="s2.1.1"> M ̃ .
(trg)="s2.1"> 艾列弗 , 俩目 , 米目 。

(src)="s2.2"> Wãncan ne Littãfi , bãbu shakka a cikinsa , shiriya ne ga mãsu taƙawa .
(trg)="s2.2"> 这部经 , 其中毫无可疑 , 是敬畏者的向导 。

(src)="s2.3"> Waɗanda suke yin ĩmãni game da gaibi , kuma suna tsayar da salla , kuma daga abin da Muka azurta su suna ciyarwa .
(trg)="s2.3"> 他们确信幽玄 , 谨守拜功 , 并分舍我所给与他们的 。

(src)="s2.4"> Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare ka , da abin da aka saukar daga gabãninka , kuma game da Lãhira suna yin yaƙĩni .
(trg)="s2.4"> 他们确信降示你的经典 , 和在你以前降示的经典 , 并且笃信後世 。

(src)="s2.5"> Waɗannan suna kan shiriya , daga Ubangjinsu , kuma waɗannan su ne mãsu cin nasara .
(trg)="s2.5"> 这等人 , 是遵守他们的主的正道的 ; 这等人 , 确是成功的 。

(src)="s2.6"> Lalle ne waɗanda suka kãfirta daidai ne a kansu , shin kã yi musu gargaɗi kõ ba ka yi musu gargaɗi ba , ba zã su yi ĩmãni ba .
(trg)="s2.6"> 不信道者 , 你对他们加以警告与否 , 这在他们是一样的 , 他们毕竟不信道 。

(src)="s2.7"> Allah Ya sa hãtimi a kan zukãtansu , da a kan jinsu , kuma a Kan ganin su akwai wata yãna ; kuma suna da wata azãba mai girma .
(trg)="s2.7"> 真主已封闭他们的心和耳 , 他们的眼上有翳膜 ; 他们将受重大的刑罚 。

(src)="s2.8.0"> Kuma akwai daga mutãne wanda yake cewa : " Mun yi imani da Allah kuma da Yinin Lãhira . "
(src)="s2.8.1"> Alhãli kuwa su ba muminai ba ne .
(trg)="s2.8"> 有些人说 : 我们已信真主和末日了 。 其实 , 他们绝不是信士 。

(src)="s2.9"> Suna yaudarayya da Allah da waɗanda suka yi ĩmãni , alhãli bã su yaudarar kõwa fãce kansu , kuma bã su sakankancẽwa !
(trg)="s2.9"> 他们想欺瞒真主和信士 , 其实 , 他们只是自欺 , 却不觉悟 。

(src)="s2.10.0"> A cikin zukãtansu akwai wata cũta .
(src)="s2.10.1"> Sai Allah Ya ƙãramusu wata cũta , kuma suna da azãba mai raɗaɗi sabõda ãbin da suka kasance suna yi na ƙarya .
(trg)="s2.10"> 他们的心里有病 , 故真主增加他们的心病 ; 他们将为说谎而遭受重大的刑罚 。

(src)="s2.11"> Kuma idan aka ce musu : " Kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa , " sukan ce : " Mũ mãsu kyautatawa kawai ne ! "
(trg)="s2.11"> 有人对他们说 : 你们不要在地方上作恶 。 他们就说 : 我们只是调解的人 。

(src)="s2.12"> To , lalle ne su , sũne mãsu ɓarna , kuma amma bã su sansancewa .
(trg)="s2.12"> 真的 , 他们确是作恶者 , 但他们不觉悟 。

(src)="s2.13.0"> Kuma idan aka ce musu : " ku yi ĩmãni kamar yadda mutãne suka yi ĩmãni , " sukan ce : " Zã mu yi ĩmãni ne kamar yadda wãwãye suka yi ĩmãni ? "
(src)="s2.13.1"> To , lalle ne su , sũ ne wãwãye , kuma amma bã su sani .
(trg)="s2.13"> 有人对他们说 : 你们应当象众人那样信道 。 他们就说 : 我们能象愚人那样轻信吗 ? 真的 , 他们确是愚人 , 但他们不知道 。

(src)="s2.14.0"> Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi ĩmãni , sukan ce : " Mun yi ĩmãni .
(src)="s2.14.1"> " Kuma idan sun wõfinta zuwa ga shaiɗãnunsu , sukan ce : " Lalle ne muna tãre da ku : Mu mãsu izgili , kawai ne . "
(trg)="s2.14"> 他们遇见信士们就说 : 我们已信道了 。 他们回去见了自己的恶魔 , 就说 : 我们确是你们的同党 , 我们不过是愚弄他们罢了 。

(src)="s2.15"> Allah Yana yin izgili gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu , suna ɗimuwa .
(trg)="s2.15"> 真主将用他们的愚弄还报他们 , 将任随他们彷徨於悖逆之中 。

(src)="s2.16"> Waɗannan su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya , sai fataucinsu bai yi rĩba ba , kuma ba su kasance masu shiryuwa ba .
(trg)="s2.16"> 这等人 , 以正道换取迷误 , 所以他们的交易并未获利 , 他们不是遵循正道的 。

(src)="s2.17"> Misãlinsu shĩ ne kamar misãlin wanda ya hũra wuta , to , a lõkacin da ta haskake abin da yake gẽfensa ( na abin tsõro ) , Allah Ya tafi da haskensu , kuma Ya bar su a cikin duffai , bã su gani .
(trg)="s2.17"> 他们譬如燃火的人 , 当火光照亮了他们的四周的时候 , 真主把他们的火光拿去 , 让他们在重重的黑暗中 , 甚麽也看不见 。

(src)="s2.18"> Kurãme , bẽbãye , makãfi , sabõda haka bã su kõmõwa .
(trg)="s2.18"> ( 他们 ) 是聋的 , 是哑的 , 是瞎的 , 所以他们执迷不悟 。

(src)="s2.19.0"> Ko kuwa kamar girgije mai zuba daga sama , a cikinsa akwai duffai da tsãwa da walƙiya : suna sanyãwar yãtsunsu a cikin kunnuwansu dãga tsãwarwakin , dõmin tsõron mutuwa .
(src)="s2.19.1"> Kuma Allah Mai kẽwayewane gã kãfirai !
(trg)="s2.19"> 或者如遭遇倾盆大雨者 , 雨里有重重黑暗 , 又有雷和电 , 他们恐怕震死 , 故用手指塞住耳朵 , 以避疾雷 。 真主是周知不信道的人们的 。

(src)="s2.20.0"> Walƙiyar tana yin kusa ta fizge gannansu , ko da yaushe ta haskakã musu , sai su yi tafiya a cikinta , kuma idan ta yi duhu a kansu , sai su yi tsaye .
(src)="s2.20.1"> Kuma dã Allah Yã so , sai Ya tafi da jinsu da gannansu .
(src)="s2.20.2"> Lalle ne Allah a kan dukan kõme Mai ĩkon yi ne .
(trg)="s2.20"> . 电光几乎夺了他们的视觉 , 每逢电光为他们而照耀的时候 , 他们在电光中前进 ; 黑暗的时候 , 他们就站住 。 假如真主意欲 , 他必褫夺他们的听觉和视觉 。 真主对於万事确是全能的 。

(src)="s2.21.0"> Yã ku mutãne !
(src)="s2.21.1"> Ku bauta wa Ubangjinku , Wanda Ya halicce ku , kũ da waɗanda suke daga gabãninku , tsammãninku ku kãre kanku !
(trg)="s2.21"> 众人啊 ! 你们的主 , 创造了你们 , 和你们以前的人 , 你们当崇拜他 , 以便你们敬畏 。

(src)="s2.22.0"> Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa , kuma sama gini , kuma Ya saukar da ruwa daga sama , sa 'an nan Ya fitar da abinci daga ' ya 'yan itãce game da shi , sabõda ku .
(src)="s2.22.1"> Sabõda haka kada ku sanya wa Allah wasu kĩshiyõyi , alhãli kuwa kuna sane .
(trg)="s2.22"> 他以大地为你们的席 , 以天空为你们的幕 , 并且从云中降下雨水 , 而借雨水生许多果实 , 做你们的给养 , 所以你们不要明知故犯地给真主树立匹敌 。

(src)="s2.23.0"> Kuma idan kun kasance a cikin shakka daga abin da Muka sassaukar ga Bãwanmu , to , ku zõ da sũra guda daga misalinsa ( Alƙur 'ãni ) .
(src)="s2.23.1"> Kuma ku kirãwo shaidunku baicin Allah , idan kun kasance mãsu gaskiya .
(trg)="s2.23"> 如果你们怀疑我所降示给我的仆人的经典 , 那末 , 你们试拟作一章 , 并舍真主而祈祷你们的见证 , 如果你们是诚实的 。

(src)="s2.24"> To , idan ba ku aikata ( kãwo sura ) ba , to , bã zã ku aikataba , sabõda haka , ku ji tsoron wuta , wadda makãmashinta mutãne da duwãtsu ne , an yi tattalinta dõmin kãfurai .
(trg)="s2.24"> 如果你们不能作 ─ ─ 你们绝不能作 ─ ─ 那末 , 你们当防备火狱 , 那是用人和石做燃料的 , 已为不信道的人们预备好了 。

(src)="s2.25.0"> Kuma ka bãyar da bishãra ga waɗanda suka yi ĩmãni. kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai , cẽwa lallene , suna da gidãjen Aljanna , ƙõramu na gudãna daga ƙarƙashinsu .
(trg)="s2.25"> 你当向信道而行善的人报喜 ; 他们将享有许多下临诸河的乐园 , 每当他们得以园里的一种水果为给养的时候 , 他们都说 : 这是我们以前所受赐的 。 其实 , 他们所受赐的是类似的 。 他们在乐园里将享有纯洁的配偶 , 他们将永居其中 。

(src)="s2.26.0"> Lalle ne , Allah bã Ya jin kunyar Ya bayyana wani misãli , kõwane iri ne , sauro da abin da yake bisa gare shi .
(trg)="s2.26"> 真主的确不嫌以蚊子或更小的事物设任何譬喻 ; 信道者 , 都知道那是从他们的主降示的真理 ; 不信道者 , 却说 : 真主设这个譬喻的宗旨是甚麽 ? 他以譬喻使许多人入迷途 , 也以譬喻使许多人上正路 ; 但除悖逆者外 , 他不以譬喻使人入迷途 。

(src)="s2.27"> Waɗanda suke warware alƙawarin Allah daga bãyan ƙulla shi , kuma su yanke abin da Allah Ya yi umurni da shi a sãdar , kuma suna ɓarna a cikin ƙasa , waɗannan sũ ne mãsu hasãra .
(trg)="s2.27"> 他们与真主缔约之後 , 并断绝真主命人联络的 , 且在地方上作恶 ; 这等人 , 确是亏折的 。

(src)="s2.28"> Yaya kuke kãfirta da Allah , alhãli kuwa kun kasance matattu sa 'an nan Ya rãyar da ku , sa 'nnan kuma Ya matar da ku , sa 'an nan kuma Ya rãya ku , sa 'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku ?
(trg)="s2.28"> 你们怎麽不信真主呢 ? 你们原是死的 , 而他以生命赋予你们 , 然後使你们死亡 , 然後使你们复活 ; 然後你们要被召归於他 。

(src)="s2.29.0"> Shi ne Wanda Ya halitta muku abin da ke a cikin ƙasa gaba ɗaya , sa 'an nan kuma Ya daidaita zuwa sama , sa 'an nan Y a aikata su sammai bakwai .
(src)="s2.29.1"> Kuma Shi ga dukan kõmai Masani ne .
(trg)="s2.29"> 他已为你们创造了大地上的一切事物 , 复经营诸天 , 完成了七层天 。 他对於万物是全知的 。

(src)="s2.30"> Kuma a lõkacin da Ubangijinka Ya ce ga malã 'iku : " Lalle ne , Ni Mai sanya wani halĩfa ne a cikin ƙasa , " suka ce : " Ashe , zã Ka sanya a cikinta , wanda zai yi ɓarna a cikinta , kuma mu , muna yi maka tasbihi tare da gõde maka , kuma muna tsarkakewa gareka " Ya ce : " Lalle ne , Ni Na san abin da ba ku sani ba . "
(trg)="s2.30"> 当时 , 你的主对众天神说 : 我必定在大地上设置一个代理人 。 他们说 : 我们赞你超绝 , 我们赞你清净 , 你还要在大地上设置作恶和流血者吗 ? 他说 : 我知道你们所不知道的 。

(src)="s2.31"> Kuma Ya sanar da Ãdam sũnãye dukansu , sa 'an nan kuma ya gitta su a kan malã 'iku , sa 'n nan Ya ce : " Ku gaya mini sũnayen waɗannan , idan kun nasance mãsu gaskiya . "
(trg)="s2.31"> 他将万物的名称 , 都教授阿丹 , 然後以万物昭示众天神 , 说 : 你们把这些事物的名称告诉我吧 , 如果你们是诚实的 。

(src)="s2.32.0"> Suka ce : " Tsarki ya tabbata a gare Ka !
(src)="s2.32.1"> Bãbu sani a gare mu , lalle ne Kai , Kai ne Masani , Mai hikima . "
(trg)="s2.32"> 他们说 : 赞你超绝 , 除了你所教授我们的知识外 , 我们毫无知识 , 你确是全知的 , 确是至睿的 。

(src)="s2.33.0"> Ya ce : " Yã Ãdam !
(src)="s2.33.1"> Ka gaya musu sũnãyensu . "
(src)="s2.33.2"> To , a lokacin da ya gaya musu sũnãyensu , ( Allah ) Ya ce : " Ashe , ban ce muku ba , lalle Ni , Inã sane da gaibin sammai da ƙasa , kuma ( Inã sane da ) abin da kuke bayyanawa da abin da kuka kasance kuna ɓõyewa ? "
(trg)="s2.33"> 他说 : 阿丹啊 ! 你把这些事物的名称告诉他们吧 。 当他把那些事物的名称告诉他们的时候 , 真主说 : 难道我没有对你们说过吗 ? 我的确知道天地的幽玄 , 我的确知道你们所表白的 , 和你们所隐讳的 。

(src)="s2.34"> Kuma a lõkacin da Muka ce ga malã 'iku : " Ku yi sujada ga Ãdam , " Sai suka yi sujada , fãce Ibilĩsa ya ƙi , kuma ya yi girman kai , kuma ya kasance daga kãfirai .
(trg)="s2.34"> 当时 , 我对众天神说 : 你们向阿丹叩头吧 ! 他们就叩头 , 惟有易卜劣厮不肯 , 他自大 , 他原是不信道的 。

(src)="s2.35.0"> Kuma muka ce : " Ya Ãdam !
(src)="s2.35.1"> Ka zauna kai da matarka a gidan Aljanna , kuma ku ci daga gare ta , bisa wadãta , inda kuke so , kuma kada ku kusanci wannan itãciyar , har ku kasance daga azzãlumai . "
(trg)="s2.35"> 我说 : 阿丹啊 ! 你和你的妻子同住乐园吧 ! 你们俩可以任意吃园里所有丰富的食物 , 你们俩不要临近这棵树 ; 否则 , 就要变成不义的人 。

(src)="s2.36.0"> Sai Shaiɗan ya talãlãɓantar da su ga barinta , sai ya fitar da su daga abin da suka kasance a cikinsa .
(src)="s2.36.1"> Kuma muka ce : " Sãshenku nã maƙiyi ga sãshe , kuma kuna da a cikin ƙasa matabbata da jin dãɗi zuwa ga wani lõkaci . "
(trg)="s2.36"> 然後 , 恶魔使他们俩为那棵树而犯罪 , 遂将他们俩人从所居的乐园中诱出 。 我说 : 你们互相仇视下去吧 。 大地上有你们暂时的住处和享受 。

(src)="s2.37.0"> Sai Ãdam ya karɓi wasu kalmõmi daga Ubangjjinsa , sabõda haka ya karɓi tũba a kansa .
(src)="s2.37.1"> Lalle ne Shi , Shĩ ne Mai karɓar tũba , Mai jin ƙai .
(trg)="s2.37"> 然後 , 阿丹奉到从主降示的几件诫命 , 主就恕宥了他 。 主确是至宥的 , 确是至慈的 。

(src)="s2.38.0"> Muka ce : " Ku ku sauka daga gare ta gabã ɗaya .
(src)="s2.38.1"> To , imma lalle shiriya ta je muku daga gare Ni , to , wanda ya bi shiriya ta to , bãbu tsõro a kansu , kuma bã su yin baƙin ciki . "
(trg)="s2.38"> 我说 : 你们都从这里下去吧 ! 我的引导如果到达你们 , 那末 , 谁遵守我的引导 , 谁在将来没有恐惧 , 也不愁 。

(src)="s2.39"> " Kuma waɗanda suka kãfirta , kuma suka ƙaryata game da ãyõyinMu , waɗannan sũ ne abõkan Wuta ; sũ a cikinta madawwama ne . "
(trg)="s2.39"> 不信道而且否认我的迹象的人 , 是火狱的居民 , 他们将永居其中 。

(src)="s2.40.0"> Yã Banĩ Isrã 'Ĩla !
(src)="s2.40.1"> Ku tuna ni 'imãTa a kanku , kuma ku cika alƙawariNa , In cika muku da alƙawarinku. kuma Ni , ku ji tsõro Na .
(trg)="s2.40"> 以色列的後裔啊 ! 你们当铭记我所赐你们的恩惠 , 你们当履行对我的约言 , 我就履行对你们的约言 ; 你们应当只畏惧我 。

(src)="s2.41.0"> Kuma , ku yi ĩmãni da abin da na saukar , mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da ku , kuma kada ku kasance farkon kãfiri game da shi , Kuma kada ku sayi ' yan kuɗi kaɗan da ãyõyiNa .
(src)="s2.41.1"> Kuma ku ji tsõrõNa , Nĩ kaɗai .
(trg)="s2.41"> 你们当信我所降示的 , 这能证实你们所有的经典 , 你们不要做首先不信的人 , 不要以廉价出卖我的迹象 , 你们应当只敬畏我 。

(src)="s2.42"> Kuma kada ku lulluɓe gaskiya da ƙarya , kuma ku ɓõye gaskiya , alhãli kuwa kuna sane .
(trg)="s2.42"> 你们不要明知故犯地以伪乱真 , 隐讳真理 。

(src)="s2.43"> Kuma ku tsayar da salla ; kuma ku bãyar da zakka ; kuma ku yi rukũ 'i tãre da mãsu yin rukũ 'i .
(trg)="s2.43"> 你们当谨守拜功 , 完纳天课 , 与鞠躬者同齐鞠躬 。

(src)="s2.44.0"> Shin , kuna umurnin mutãne da alhẽri , kuma ku manta da kanku alhãli kuwa kuna karatun littãfi ?
(src)="s2.44.1"> Shin , bãzã ku hankalta ba ?
(trg)="s2.44"> 你们是读经的人 , 怎麽劝人为善 , 而忘却自身呢 ? 难道你们不了解吗 ?

(src)="s2.45.0"> Kuma ku nẽmi taimako da yin haƙuri , da salla .
(src)="s2.45.1"> Kuma lalle ne ita , haƙĩƙa , mai girma ce fãce fa a kan mãsu tsõron Allah .
(trg)="s2.45"> 你们当借坚忍和礼拜而求佑助 。 礼拜确是一件难事 , 但对恭敬的人却不难 。

(src)="s2.46"> Waɗanda suka tabbata cẽwa lalle ne su mãsu haɗuwa da Ubangijinsu , kuma lalle ne sũ a gareshi mãsu kõmãwa ne .
(trg)="s2.46"> 他们确信自己必定见主 , 必定归主 。

(src)="s2.47.0"> Yã banĩ Isrã 'ĩla !
(src)="s2.47.1"> Ku tuna ni 'imaTa , wadda Na ni 'imta a kanku , kuma lalle ne Ni , na fĩfĩta ku a kan tãlikai .
(trg)="s2.47"> 以色列的後裔啊 ! 你们当铭记我所赐你们的恩典 , 并铭记我曾使你们超越世人 。

(src)="s2.48"> Kuma ku ji tsron wani yini , ( a cikinsa ) rai bã ya Wadãtar da wani rai da kõme , kuma bã a karɓar cetõ daga gareshi , kuma ba a karɓar fansa daga gare shi , kuma bã su zama ana taimakon su ba .
(trg)="s2.48"> 你们当防备将来有这样的一日 : 任何人不能替任何人帮一点忙 , 任何人的说情 , 都不蒙接受 , 任何人的赎金 , 都不蒙采纳 , 他们也不获援助 。

(src)="s2.49.0"> Kuma a lõkacin da muka tsĩrar da ku daga mutãnen Fir 'auna , su na taya muku muguntar azãba , su na yayyanke ɗiyanku maza su na rãyar da mãtanku .
(src)="s2.49.1"> Kuma a cikin wancan akwai jarabawa mai girma daga Ubangijinku .
(trg)="s2.49"> 当时 , 我拯救你们脱离了法老的百姓 。 他们使你们遭受酷刑 ; 屠杀你们的儿子 , 留存你们的女子 ; 这是从你们的主降下的大难 。

(src)="s2.50"> Kuma a lõkacin da Muka raba tẽku sabõda ku , sai Muka tsĩrar da ku kuma Muka nutsar da mutãnen Fir 'auna , alhãli kuwa kũ kuna kallo .
(trg)="s2.50"> 我为你们分开海水 , 拯救了你们 , 并溺杀了法老的百姓 , 这是你们看著的 。

(src)="s2.51"> Kuma a lõkacin da muka yi wa 'adi ga Mũsa , dare arba 'in , sa 'an nan kuma kuka riƙi maraƙi daga bãyansa , alhãli kũ , kuna mãsu zãlunci ( da bauta masa ) .
(trg)="s2.51"> 当时 , 我与穆萨约期四十日 , 在他离别你们之後 , 你们认犊为神 , 你们是不义的 。

(src)="s2.52"> Sa 'an nan kuma muka yãfe muku daga bãyan wancan , tsammãninku , kuna gõdẽwa .
(trg)="s2.52"> 在那件事之後 , 我恕饶了你们 , 以便你们感谢 。

(src)="s2.53"> Kuma a lõkacin da Muka baiwa Mũsa Littãfi da rarrabẽwa , tsammãninku , kuna shiryuwa .
(trg)="s2.53"> 当时 , 我以经典和证据赏赐穆萨 , 以便你们遵循正道 。

(src)="s2.54.0"> Kuma a lõkacin da Mũsa ya ce ga mutãnensa : " Ya mutãnena !
(src)="s2.54.1"> Lalle ne ku , kun zãlunci kanku game da riƙonku maraƙin , sai ku tũba zuwa ga Mahaliccinku , sai ku kashe kãwunanku .
(src)="s2.54.2"> Wancan ne mafii alheri a wajen mahaliccinku .
(src)="s2.54.3"> Sa 'an nan Ya karɓi tuba a kanku. lalle ne Shi , Shi ne Mai karɓar tũba , Mai jin ƙai .
(trg)="s2.54"> 当时 , 穆萨对他的宗族说 : 我的宗族啊 ! 你们确因认犊为神而自欺 , 故你们当向造物主悔罪 , 当处死罪人 。 在真主看来 , 这对於你们确是更好的 。 他就恕宥你们 。 他确是至宥的 , 确是至慈的 。

(src)="s2.55.0"> Kuma a lõkacin da kuka ce : " Ya Musa !
(src)="s2.55.1"> Bã zã mu yi ĩmãni ba dõminka , sai munga Allah bayyane , " sabada haka tsãwar nan ta kamaku , alhãli kuwa kuna kallo .
(trg)="s2.55"> 当时 , 你们说 : 穆萨啊 ! 我们绝不信你 , 直到我们亲眼看见真主 。 故疾雷袭击了你们 , 这是你们看著的 。

(src)="s2.56"> Sa 'an nan kuma Muka tãyar da ku daga bãyan mutuwarku , tsammãninku , kuna gõdẽwa .
(trg)="s2.56"> 在你们晕死之後 , 我使你们苏醒 , 以便你们感谢 。

(src)="s2.57"> Kuma Muka sanya girgije ya yi inuwa a kanku , kuma Muka saukar da darɓa da tantabaru a kanku ; " Ku ci daga mãsu dãɗin abin da Muka azurta ku . " kuma ba su zãlunce Mu ba , kuma amma kansu suka kasance suna zãlunta .
(trg)="s2.57"> 我曾使白云荫蔽你们 , 又降甘露和鹌鹑给你们 。 你们可以吃我所供给你们的佳美食物 。 他们没有损害我 , 但他们自欺 。

(src)="s2.58.0"> Kuma a lokacin da Muka ce : " Ku shiga wannan alƙarya .
(src)="s2.58.1"> San nan ku ci daga gareta , idan kuka so , bisa wadata , kuma ku shiga ƙofa kuna masu tawalu 'i , kuma ku ce ; " kãyar da zunubai " Mu gãfarta muku laifukanku , kuma zã mu ƙãra wa mãsu kyautatawa . "
(trg)="s2.58"> 当时 , 我说 : 你们进这城市去 , 你们可以随意吃其中所有丰富的食物 。 你们应当鞠躬而进城门 , 并且说 : ` 释我重负 。 ' 我将赦宥你们的种种罪过 , 我要厚报善人 。

(src)="s2.59"> Sai waɗanda suka yi zalunci suka sake magana watar wannan da aka ce musu , saboda haka muka saukar a kan waɗanda suka yi zãlunci da azãba daga sama sabõda abin da suka kasance suna yi na fãsiƙanci .
(trg)="s2.59"> 但不义的人改变了他们所奉的嘱言 , 故我降天灾於不义者 , 那是由於他们的犯罪 。

(src)="s2.60.0"> Kuma a lokacin da Mũsa ya nemi shãyarwa domin mutãnensa , Muka ce ; " Ka dõki dũtsen da sandarka . "
(src)="s2.60.1"> Sai marmaro gõma sha biyu suka ɓuɓɓugo , haƙĩƙa , kõwaɗanne mutãne sun san wurin shansu .
(src)="s2.60.2"> " Ku ci kuma ku sha daga arziƙin Ubangijinku , kuma kada ku yi fasadi , a cikin ƙasa , kuna mãsu ɓarna . "
(trg)="s2.60"> 当时 , 穆萨替他的宗族祈水 , 我说 : 你用手杖打那磐石吧 。 十二道水泉 , 就从那磐石里涌出来 , 各部落都知道自己的饮水处 。 你们可以吃饮真主的给养 , 你们不要在地方上为非作歹 。

(src)="s2.61.0"> Kuma a lõkacin da kuka ce : " Yã Mũsã !
(src)="s2.61.1"> Bã zã mu yi haƙuri ba a kan abinci guda .
(src)="s2.61.2"> Sai ka rõƙa mana Ubangijinka Ya fitar mana daga abin da ƙasa take tsirarwa daga ganyenta , dumanta , da alkamarta da albasarta .
(src)="s2.61.3"> Ya ce : " Kuna nẽman musanya abin da yake mafi ƙasƙanci da wanda yake mafi alhẽri ?
(src)="s2.61.4"> Ku sauka wani birni ( daga cikin birane ) , lalle ne , kuna da abin da kuka rõƙa .
(src)="s2.61.5"> " Kuma Muka dõka musu walãƙanci da talauci .
(src)="s2.61.6"> Kuma suka kõma da wani fushi daga Allah .
(src)="s2.61.7"> Wancan sabõda lalle su , sun kasance suna kãfirta da ãyõyin Allah , kuma suna kashe Aannabãwa , bãda hakki ba .
(src)="s2.61.8"> Wancan , sabõda sãɓawarsu ne , kuma sun kasance suna ƙẽtarewar haddi .
(trg)="s2.61"> 当时 , 你们说 : 穆萨啊 ! 专吃一样食物 , 我们绝不能忍受 , 所以请你替我们请求你的主 , 为我们生出大地所产的蔬菜 ─ ─ 黄瓜 、 大蒜 、 扁豆和玉葱 。 他说 : 难道你们要以较贵的换取较贱的吗 ? 你们到一座城里去吧 ! 你们必得自己所请求的食物 。 他们陷於卑贱和穷困中 , 他们应受真主的谴怒 。 这是因为他们不信真主的迹象 , 而且枉杀众先知 ; 这又是因为他们违抗主命 , 超越法度 。

(src)="s2.62"> Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni , da waɗanda suka tũba , da Nasãra da Makarkata , wana ya yi ĩmani da Allah da Yinin Lãhira , kuma ya aikata aikin ƙwarai , to , suna da ijãrarsu a wurin Ubangijinsu , kuma bãbu tsõro a kansu , kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba .
(trg)="s2.62"> 信道者 、 犹太教徒 、 基督教徒 、 拜星教徒 , 凡信真主和末日 , 并且行善的 , 将来在主那里必得享受自己的报酬 , 他们将来没有恐惧 , 也不忧愁 。

(src)="s2.63.0"> Kuma a lõkacin da Muka riƙi alƙawarinku , kuma Muka ɗaukaka dũtse a bisa gareku : " Ku kãma abin da Muka baku da ƙarfi .
(src)="s2.63.1"> Kuma ku ambaci abin da yake a cikin sa , tsammãninku ku kãrekanku .
(trg)="s2.63"> 当时 , 我与你们缔约 , 并将山树立在你们的上面 , 我说 : 你们当坚守我所赐你们的经典 , 并且当牢记其中的律例 , 以便你们敬畏 。

(src)="s2.64"> Sa 'an nan kuma kuka jũya daga bayan wancan , to , bã dõmin falalar Allah ba da rahamarSa a kanku , haƙĩƙa , dã kun kasance daga mãsu hasãra . "
(trg)="s2.64"> 以後 , 你们背叛 。 假若没有真主赏赐你们的恩惠和慈恩 , 你们必定变成亏折者 。

(src)="s2.65"> Kuma lalle ne , haƙĩƙa , kun san waɗanda suka ƙẽtare haddi daga gare ku a cikin Asabar , sai muka ce musu : " ku kasance birai ƙasƙantattu . "
(trg)="s2.65"> 你们确已认识你们中有些人 , 在安息日超越法度 , 故我对他们说 : 你们变成卑贱的猿猴吧 。

(src)="s2.66"> Muka sanya ta ( mas 'alar ) azãba , dõmin abin da yake gaba gareta , da yake a bãyanta , kuma wa 'azi ga mãsu taƙawa .
(trg)="s2.66"> 我以这种刑罚为前人和後人的戒与敬畏者的教训 。

(src)="s2.67.0"> Kuma a lõkacin da Musa yace ga mutanensa : " Lalle ne , Allah Yana umurtar ku da ku yanka wata sãniya . "
(src)="s2.67.1"> Suka ce : " Shin kana riƙon mu ne da izgili ? "
(src)="s2.67.2"> Ya ce : " Ina nẽman tsari daga Allah da in kasance daga jãhilai . "
(trg)="s2.67"> 当时 , 穆萨对他的宗族说 : 真主的确命令你们宰一头牛 。 他们说 : 你愚弄我们吗 ? 他说 : 我求真主保佑我 , 以免我变成愚人 。

(src)="s2.68.0"> Suka ce : " Ka rõƙa mana Ubangijinka , Ya bayyana mana , mecẽ ce ita ? "
(src)="s2.68.1"> Ya ce : " Lalle ne , Shi , Yana cewa : " Lalle ne ita sãniya ce ; bã tsõfuwa ba , bã kuma budurwa ba , tsakãtsaki ce a tsakãnin wancan , ' sai ku aikata abin da ake umurninku . "
(trg)="s2.68"> 他们说 : 请你替我们请求你的主为我们说明那头牛的情状 。 他说 : 我的主说 : 那头牛确是不老不少 , 年龄适中的 。 你们遵命而行吧 !

(src)="s2.69.0"> Suka ce : " Ka rõƙa mana Ubangijinka Ya bayyana mana abin da yake launinta . "
(src)="s2.69.1"> Ya ce : " Lalle ne , Shi Yana cewa : " Ita wata saniya ce fatsa-fatsa , mai tsan-tsan launi , tana faranta ran mausu kallonta . "
(trg)="s2.69"> 他们说 : 请你替我们请求你的主为我们说明那头牛的毛色 。 他说我的主说 : 那头牛毛色纯黄 , 见者喜悦 。

(src)="s2.70"> Suka ce : " Ka rõƙa mana Ubangijinka , Ya bayyana mana abin da yake ita , lalle ne shãnu suna yi mana kamã da jũna , kuma mu , idan Allah Yã so , haƙĩƙa , shiryuwa ne . "
(trg)="s2.70"> 他们说 : 请你替我们请求你的主为我们说明那头牛的情状 , 因为在我们看来 , 牛都是相似的 , 如果真主意欲 , 我们必获指导 。

(src)="s2.71.0"> Ya ce : " Lalle ne Shi , Yana cẽwa : " Ita wata sãniya ce ; ba horarra bã tana noman ƙasa , kuma ba ta shayar da shuka , lãfiyayya ce : bãbu wani sõfane a cikinta . "
(src)="s2.71.1"> Suka ce : " Yanzu kã zo da gaskiya .
(src)="s2.71.2"> Sai suka yanka ta , kamar ba zã su aikata ba .
(trg)="s2.71"> 他说 : 我的主说 : 那头牛不是受过训练的 , 既不耕田地 , 又不转水车 , 确是全美无斑的 。 他们说 : 现在你揭示真相了 。 他们就宰了那头牛 , 但非出自愿 。

(src)="s2.72"> Kuma a lõkacin da kuka yi kisan kai , kuka dinga tunkuɗa wa jũna laifĩ a cikinsa , kuma Allah Mai fitar da abin da kuka kasance kuna ɓõyẽwa ne .
(trg)="s2.72"> 当时 , 你们杀了一个人 , 你们互相抵赖 。 而真主是要揭穿你们所隐讳的事实的 。

(src)="s2.73.0"> Sai Muka ce : " Ku dõke shi da wani sãshenta . "
(src)="s2.73.1"> Kamar wancan ne Allah Yake rãyar da matattu , kuma Ya nũna muku ayõyinSa , tsammãninku kuna hankalta .
(trg)="s2.73"> 故我说 : 你们用它的一部分打他吧 ! 真主如此使死者复活 , 并以他的迹象昭示你们 , 以便你们了解 。

(src)="s2.74.0"> San 'nan kuma zukãtanku , suka ƙẽƙashe daga bãyan wancan .
(src)="s2.74.1"> Sabõda haka suka zamanto kamar duwatsu .
(src)="s2.74.2"> Ko mafi tsananin ƙeƙashewa. kuma lalle ne daga duwãtsu , haƙĩka , akwai abin da maremari suke ɓuɓɓuga daga gare shi , kuma lalle ne daga gare su , haƙĩƙa , akwai abin da yake tsatstsagewa har ruwa ya fita daga gare shi , kuma lalle ne , haƙĩƙa , daga gare su , haƙĩƙa , akwai da yake fãɗõwa dõmin tsõron Allah , kuma Allah bai zama gãfili ba daga barin abin da kuke aikatãwa .
(trg)="s2.74"> 此後 , 你们的心变硬了 , 变得像石头一样 , 或比石头还硬 。 有些石头 , 河水从其中涌出 ; 有些石头 , 自己破裂 , 而水泉从其中流出 ; 有些石头为惧怕真主而坠落 。 真主绝不忽视你们的行为 。

(src)="s2.75"> Shin fa kuna tsammãnin zã su yi imãni sabõda ku , alhãli kuwa , haƙĩƙa , wata ƙungiya daga gare su sun kasance suna jin maganar Allah , sa 'an nan kuma su karkatar da ita daga bãyan sun gãne ta , alhãli sũ , suna sane ?
(trg)="s2.75"> 你们还企图他们会为你们的劝化而信道吗 ? 他们当中有一派人 , 曾听到真主的言语 , 他们既了解之後 , 便明知故犯地加以篡改 。

(src)="s2.76.0"> Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi ĩmãni sukan ce : " Mun yi ĩmãni , " kuma idan sãshensu ya wõfinta zuwa ga sãshe , sukan ce : " Shin , kuna yi musu magana da abin da Allah Ya buɗa muku ne dõmin su yi muku hujja da shi a wurin Ubangijinku ? "
(src)="s2.76.1"> Shin fa , bã ku hankalta ?
(trg)="s2.76"> 他们遇见信士们 , 就说 : 我们已信道了 。 他们彼此私下聚会的时候 , 他们却说 : 你们把真主所启示你们的告诉他们 , 使他们将来得在主那里据此与你们争论吗 ? 难道你们不了解吗 ?

(src)="s2.77"> Shin , kuma bã su sanin cẽwa lalle ne Allah Yana sanin abin da suke ɓõyẽwa da abin da suke bayyanãwa ?
(trg)="s2.77"> 难道他们不晓得真主知道他们所隐讳的 , 和他们所表白的吗 ?

(src)="s2.78"> Kuma daga cikinsu akwai ummiyyai , bã su da sanin Littãfi , fãce tãtsuniyoyi , kuma sũ bã kõme suke yi ba fãce suna yin zato .
(trg)="s2.78"> 他们中有些文盲 , 不知经典 , 只知妄言 , 他们专事猜测 。

(src)="s2.79"> To , bone ya tabbata ga waɗanda suke rubũta littãfi da hannuwansu sa 'an nan kuma su ce wannan daga wurin Allah yake , dõmin su sayi kuɗi kaɗan da shi , san nan bone ya tabbata a gare su daga abin da hannayensu ke rubũtãwa , kuma bone ya tabbata a gare su daga abin da suke sanã 'antãwa .
(trg)="s2.79"> 哀哉 ! 他们亲手写经 , 然後说 : 这是真主所降示的 。 他们欲借此换取些微的代价 。 哀哉 ! 他们亲手所写的 。 哀哉 ! 他们自己所营谋的 。

(src)="s2.80"> Kuma suka ce : " Wuta bã zã ta shãfe mu ba , fãce , ' yan kwãnuka ƙidãyayyu . " Ka ce : " Ashe kun riƙi wani alkawari a wurin Allah , sa 'an nan Allah ba zai sãɓa wa alkawarinSa ba ko kuwa kuna faɗin abin da ba ku sani ba bisa ga Allah ? "
(trg)="s2.80"> 他们说 : 火绝不接触我们 , 除非若干有数的日子 。 你说 : 真主是绝不爽约的 , 你们曾与真主缔约呢 ? 还是假借真主的名义而说出自己所不知道的事呢 ?

(src)="s2.81.0"> Na 'am !
(src)="s2.81.1"> Wanda ya yi tsiwur-wurin mũgun abu , kuma laifinsa ya kẽwaye shi , to , waɗannan su ne ' yan Wuta , sũ a cikinta madawwama ne .
(trg)="s2.81"> 不然 , 凡作恶而为其罪孽所包罗者 , 都是火狱的居民 , 他们将永居其中 。

(src)="s2.82"> Kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai , waɗannan , ' yan Aljanna ne , sũ a cikinta madawwama ne .
(trg)="s2.82"> 信道而且行善者 , 是乐园的居民 , 他们将永居其中 。

(src)="s2.83"> Kuma a lõkacin da Muka karɓi alkawarin Bani-Isrã 'ĩla : " Kada ku bauta wa kõwa fãce Allah , kuma ga mahaifa ku kyautata , da mai zumunta da marãyu da matalauta , kuma ku faɗi magana mai kyau zuwa ga mutãne , kuma ku tsayar da salla , kuma ku bãyar da zakka , sa 'an nan kuka jũya bãya , fãce kaɗan daga gare ku , alhãli kuwa kuna mãsu bijirẽwa .
(trg)="s2.83"> 当时 , 我与以色列的後裔缔约 , 说 : 你们应当只崇拜真主 , 并当孝敬父母 , 和睦亲戚 , 怜恤孤儿 , 赈济贫民 , 对人说善言 , 谨守拜功 , 完纳天课 。 然後 , 你们除少数人外 , 都违背约言 , 你们是常常爽约的 。

(src)="s2.84"> Lõkacin da Muka riƙi alkawarinku ; bã zã ku zubar da jininku ba , kuma bã zã ku fitar da kanku daga gidãjenku ba ; sa 'an nan kuka tabbatar alhãli kuwa kuna bãyar da shaida ( a kanku ) .
(trg)="s2.84"> 当时 , 我与你们缔约 , 说 : 你们不要自相残杀 , 不要把同族的人逐出境外 。 你们已经承诺 , 而且证实了 。

(src)="s2.85.0"> Sa 'an nan kuma , gã ku , yã waɗannan !
(src)="s2.85.1"> Kuna kashe kanku , kuma kuna fitar da wani ɓangare daga gare ku daga gidãjensu , kuna taimakon jũna a kansu da zunubi da zãlunci kuma idan kãmammu suka je muku kuna fansarsu alhãli kuwa shĩ fitar da su abin da aka haramta muku ne .
(src)="s2.85.2"> Shin fa , kuna ĩmãni da sãshen Littãfin ne , kuma ku kãfirta da sãshe ?
(src)="s2.85.3"> To , mẽne ne sakamakon wanda ke aikata wancan daga gare ku fãce wulãkanci a cikin rãyuwar dũniya ?
(src)="s2.85.4"> Kuma a Rãnar ¡ iyãma ana mayar da su zuwa ga mafi tsananin azãba .
(src)="s2.85.5"> Kuma Allah bai zama Mai gafala ba daga barin abin da kuke aikatãwa .
(trg)="s2.85"> 然後 , 你们自相残杀 , 而且把一部分同族的人逐出境外 , 你们同恶相济 , 狼狈为奸地对付他们 ─ ─ 如果他们被俘来归 , 你们却替他们赎身 ─ ─ 驱逐他们 , 在你们是犯法的行为 。 你们确信经典里的一部分律例 , 而不信别一部分吗 ? 你们中作此事者 , 其报酬不外在今世生活中受辱 , 在复活日 , 被判受最严厉的刑罚 。 真主绝不忽视你们的行为 。

(src)="s2.86"> Waɗannan su ne waɗanda suka sayi rãyuwar dũniya da Lãhira , dõmin haka bã zã a sauƙaƙa azãba ba daga kansu , kuma sũ , bã ataimakonsu .
(trg)="s2.86"> 这等人 , 是以後世换取今世生活的 , 故他们所受的刑罚 , 不被减轻 , 他们也不被援助 。

(src)="s2.87.0"> Kuma lalle ne , haƙĩƙa , Munbai wa Mũsã Littãfi , kuma Mun biyar daga bãyansa da wasu Manzanni , kuma Muka bai wa Ĩsã ɗan Maryama hujjõji bayyanannu , kuma Muka ƙarfafa shi da Rũhi mai tsarki .
(src)="s2.87.1"> Shinfa , kõ da yaushe wani manzo ya je muku tãre da abin da rãyukanku bã su so , sai ku kangara , wani ɓangare kun ƙaryata , kuma wani ɓangare kuna kashẽwa ?
(trg)="s2.87"> 我确已把经典赏赐穆萨 , 并在他之後继续派遣许多使者 , 我把许多明证赏赐给麦尔彦之子尔撒 , 并以玄灵扶助他 。 难道每逢使者把你们的私心所不喜爱的东西带来给你们的时候 , 你们总是妄自尊大吗 ? 一部分使者 , 被你们加以否认 ; 一部分使者 , 被你们加以杀害 。

(src)="s2.88.0"> Kuma suka ce : " Zukatanmu suna cikin rufi . "
(src)="s2.88.1"> A 'a , Allah Yã la 'ane su , dõmin kafircinsu kadan kwarai suke yin ĩmãni !
(trg)="s2.88"> 他们说 : 我们的心是受蒙蔽的 。 不然 , 真主为他们不信道而弃绝他们 , 故他们的信仰是很少的 。

(src)="s2.89.0"> Kuma a lõkacin da wani Littãfi daga wurin Allah ya je musu , mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da su , alhãli kuwa sun kasance daga gabãnin haka suna fãtar taimako da shi a kan waɗanda suka kãfirta .
(src)="s2.89.1"> To , a lõkacin da abin da suka sani ya je musu , sai suka kãfirta da shi .
(src)="s2.89.2"> Sabõda haka la 'anar Allah ta tabbata a kan kãfirai .
(trg)="s2.89"> 当一部经典能证实他们所有的经典 , 从真主降临他们的时候 , ( 他们不信它 ) 。 以前他们常常祈祷 , 希望借它来克服不信道者 , 然而当他们业已认识的真理降临他们的时候 , 他们不信它 。 故真主的弃绝加於不信道者 。

(src)="s2.90.0"> Tir , da abin da suka sayi rãyukansu da shi ; watau su kãfirta da abin da Allah Ya saukar sabõda zãlunci ; kada Allah Ya saukar da falalarsa a kan wanda Yake so daga bãyinsa .
(src)="s2.90.1"> Sai suka kõmo da fushi game da wani fushi .
(src)="s2.90.2"> Kuma ga kãfirai akwai azãba mai wulãƙantarwa .
(trg)="s2.90"> 他们因真主把他的恩惠降给他所意欲的仆人 , 故他们心怀嫉妒 , 因而不信真主所降示的经典 ; 他们为此而出卖自己 , 他们所得的代价真恶劣 。 故他们应受加倍的谴怒 。 不信道者 , 将受凌辱的刑罚 。

(src)="s2.91.0"> Kuma idan aka ce musu : " Ku yi ĩmãni da abin da Allah Ya saukar . "
(src)="s2.91.1"> Sai su ce : " Muna ĩmãni da abin da aka saukar a gare mu , " kuma suna kãfircẽwa da abin da ke bãyansa , alhãli kuwa , shi ne gaskiyar ( da suka sani ) mai gaskatawa ga abin da yake tãre da su ( na Attaura ) Ka ce : " To , don me kuke kashe annabãwan Allah gabãnin wannan , idan kun kasance mãsu bãyar da gaskiya ? "
(trg)="s2.91"> 有人对他们说 : 你们应当信真主所降示的经典 。 他们就说 : 我们信我们所受的启示 。 他们不信此後的经典 , 其实 , 这部经典是真实的 , 能证实他们所有的经典 。 你说 : 如果你们是信道的人 , 以前你们为甚麽杀害众先知呢 ?