They always seek to cause mischief on the earth and Allah loves not the mischief-makers.
Sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa Allah bã Ya son mãsu fasãdi.


so travel through the earth, and see what was the end of those who denied.
Sai ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance.

that is the truth from your Lord, but most people believe not.
Lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinka, amma kuma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni.

Never think thou that the Unbelievers are going to frustrate ((Allah)´s Plan) on earth: their abode is the Fire,- and it is indeed an evil refuge!
Kada lalle ka yi zaton waɗanda suka kãfirta zã su buwãya a cikin ƙasa, kuma makõmarsu wuta ce, kuma lalle ne makomar tã mũnana.

Thou art a warner only, and for every folk a guide.
Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.

Is it that they were created by nothing, or are they the ones who created?
)Shin an halicce su ne daga babu, ko kuma su suka yi halitta?

A.L.M.R. (Almighty, Loving, Merciful, Redeemer) These are the Signs of the Book: that which hath been revealed unto thee from thy Lord is the Truth; but most men believe not.
M. R. Waɗancan ayõyin littãfi ne, kuma abin da aka saukar gare ka daga Ubangijinka ne gaskiya, 1 kuma amma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni.

“Or were they created by nothing, or were they the creators [of themselves]?
)Shin an halicce su ne daga babu, ko kuma su suka yi halitta?

Anyone who goes beyond the limits after this will receive a painful punishment.
To, wanda ya yi zãlunci a bãyan wancan, to, yana da azãba mai raɗaɗi.

You had sworn[a] to give them.
Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.

Verily, there came to you My Ayat (proofs, evidences, verses, lessons, signs, revelations, etc.) and you denied them, and were proud and were among the disbelievers.”
Lalle ne ãyõyiNa sun jẽ maka, sai ka ƙaryata a game da su, kuma ka yi girman kai, kuma ka kasance daga kãfirai."

That is because God is the truth, and because He gives life to the dead, and because He is Capable of everything.
Wancan ne, domin lalle Allah Shi ne Gaskiya, kuma lalle ne Shi Yake rayar da matattu, kuma lalle Shi Mai ikon yi ne a kan kome.

But whoever disbelieves after this, they are the fasiqun (rebellious, disobedient to Allah).} [Al-Nur 24: 55]
Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.

This is an Admonition; so, whoever wills, let him take a path to his Lord.
Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa.

[Even] if you should strive for their guidance, [O Muúammad], indeed, Allah does not guide those He sends astray, and they will have no helpers.
Idan ka yi kwaɗayi a kan shiryuwarsu, to, lalle ne, Allah bã Ya shiryar da wanda yake ɓatarwa, kuma bã su da waɗansu mataimaka.

trial befall them or a grievous penalty be inflicted on them."
Fãce a ɗaure shi, ko kuwa a yi masa wata azãba mai raɗaɗi."

“…and your Lord is not heedless of what you do’.”
Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatãwa ba.

By the by, who will accompany you?”
Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.

And whosoever feareth Allah, He maketh his affair Unto him easy.
Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, ( Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al´amarinsa.

As for those whose faces are whitened, they are in God’s mercy, in it they abide eternally.
Kuma amma waɗanda fuskõkinsu suka yi fari, to sũ suna cikin rahamar Allah kuma, su a cikinta, madawwama, ne.

They will desire to come forth from the Fire, but they shall not be able to come forth therefrom, and theirs shall be a torment lasting.
Sunã nufin su fita ne daga wuta, kuma ba su zama mãsu fita daga gare ta ba, kuma sunã da azãba zaunanniya.

And whoever compels them,[3] so surely after they were compelled, Allah is forgiving, merciful.
Fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan, kuma suka yi gyãra, to, lalle ne Allah Mai gãfara ne Mai jin ƙai.

Verily, this is a Reminder, so that whoever wishes may find a way unto his Lord.
Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa.

I swear that you are godless!
Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.

They are companions of the garden; they will abide therein (for aye)! (10:26)
Waɗancan ne abokan Aljanna, sunã madawwama a cikinta.

He said, “My Lord knows what is said in the heaven and the earth; and He is the Hearer, the Knower.”
Ya ce:"Ubangijina Yanã sanin magana a cikin sama da ƙasa kuma Shi ne Mai ji, Masani."

Those are the ones Allah knows what is in their hearts.
Waɗannan ne waɗanda Allah Ya san abin da ke cikin zukãtansu.

And His (Alone) is the Majesty in the heavens and the earth, and He is the All-Mighty, the All-Wise.
Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasã, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Hikima.

“But those who had committed evil deeds and then repented after [committing] them, and believed, indeed your Lord, thereafter, is certainly Forgiving and Merciful.” (7:153)
Kuma waɗanda suka aikata miyãgun ayyuka, sa´an nan suka tũba daga bãyansu kuma suka yi ĩmãni, lalle ne Ubangijinka daga bãyansu, haƙĩƙa, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.

These are the signs of the book: that which hath been revealed unto thee from they Lord is the truth; but most men believe not.
M. R. Waɗancan ayõyin littãfi ne, kuma abin da aka saukar gare ka daga Ubangijinka ne gaskiya, 1 kuma amma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni.

We know what the earth consumes of [their bodies], and with Us is a recording Book.
Lalle ne Mun san abin da ƙasã ke ragẽwo daga gare su, kuma wurinMu akwai wani littãfi mai tsarẽwa.

37 They will wish to get out of the Fire, but never are they to emerge therefrom, and for them is an enduring punishment.
37Sunã nufin su fita ne daga wuta, kuma ba su zama mãsu fita daga gare ta ba, kuma sunã da azãba zaunanniya.

And on the Day of Standing, they will be returned to the harshest of punishments.
Kuma a Rãnar ¡iyãma ana mayar da su zuwa ga mafi tsananin azãba.

We have given you the Truth, but most of you hate the Truth." (43:77-78).
Lalle ne, haƙĩƙa, Mun jẽ muku da gaskiya, kuma amma mafi yawanku mãsu ƙi ga gaskiyar ne.

And as for the ones whose faces are whitened, they will be in the mercy of Allah, they are therein eternally (abiding).
Kuma amma waɗanda fuskõkinsu suka yi fari, to sũ suna cikin rahamar Allah kuma, su a cikinta, madawwama, ne.

Whoever transgresses will suffer a painful torment.
To, wanda ya yi zãlunci a bãyan wancan, to, yana da azãba mai raɗaɗi.

“And those in the Fire will say to the keepers of Hell, ‘Supplicate your Lord to lighten for us a day from the punishment.’
Kuma waɗanda suke a cikin wutã suka ce wa matsaran Jahannama,"Ku rõki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana ,a yini ɗaya, daga azãba."

For, those of you who believe and spend (in charity), for them is a great Reward.
To, waɗannan da suka yi ĩmãni daga cikinku, kuma suka ciyar, sunã da wani sakamako mai girma.

By the One who is the resurrection and the life.
gida, na al'umma kuma a duniya.

Your Lord is not heedless of what you do.}
Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatãwa ba.

(12) Verily, those who say, `Our Lord is ALLAH,' and then are steadfast - no fear shall come upon them, nor shall they grieve.
Lalle ne waɗanda suka ce:"Ubangijinmu Allah ne," sa"an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.

But if you pardon (them) and overlook, and forgive (their faults), then verily, Allah is Oft-Forgiving, Most Merciful.”[6]
Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.

I swear by this city (Mecca), and you are an inhabitant of this city”.
Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.

You are a warner only, and for every folk a guide.
Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.

But if ye forgive and overlook, and cover up (their faults), verily Allah is Oft-Forgiving, Most Merciful.
Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.

He will have humiliation in this world, and on the Day of Resurrection We will make him taste the torment of burning." (22:9).
Yanã da wani wulãkanci a dũniya, kuma Munã ɗanɗana masa azãbar gõbara a Rãnar Ƙiyãma.

He said: “My Lord knows what is said in the heavens and in the earth, and He is the Hearer, the Knower.”
Ya ce:"Ubangijina Yanã sanin magana a cikin sama da ƙasa kuma Shi ne Mai ji, Masani."

The oath that the Holy One swore to you; He has fulfilled it!”
Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.

Whoever has fear of Allah—He will make matters easy for him.
Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, (Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al'amarinsa.

And those in the Fire will say to the keepers (angels) of Hell: “Call upon your Lord to lighten for us the torment for a day!”
Kuma waɗanda suke a cikin wutã suka ce wa matsaran Jahannama,"Ku rõki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana ,a yini ɗaya, daga azãba."