# en/en_XX-ha_NG.0001.xml.gz
# ha/en_XX-ha_NG.0001.xml.gz
(src)="1"> the Most Gracious , the Most Merciful
(trg)="1"> Da sũnan Allah , Mai rahama , Mai jin ƙai .
(src)="2"> Coinbase yana faɗaɗa to ...
(trg)="2"> Tsallake zuwa abun ciki
(src)="3.1"> And the people of Noah before .
(src)="3.2"> Indeed , it was they who were [ even ] more unjust and oppressing .
(trg)="3"> Da mutãnen Nũhu a gabãnin haka , lalle sũ sun kasance mafi zãlunci kuma mafi girman kai .
(src)="4"> Do you know the only way to God ?
(trg)="4"> Ka san hanya mafi kyau zuwa ga Allah ?
(src)="5"> So , Which is Better for You ?
(trg)="5"> Saboda haka , Wanne ne mafi alhẽri gare ku ?
(src)="6"> Tədris mərkəzi
(trg)="6"> ABADA üzlvlüyünə qəbul
(src)="7"> Woe to every sinful liar
(trg)="7"> Bone ya tabbata ga dukan mai yawan ƙiren ƙarya , mai laifi .
(src)="8"> tags Shuɗin yaƙutu , star
(trg)="8"> Dutse mai daraja Ƙamus
(src)="9"> Indeed , these [ disbelievers ] are saying ,
(trg)="9"> Lalle waɗannan mutãne , haƙĩka , sunã cẽwa ,
(src)="10"> So , Which One is Better for You ?
(trg)="10"> Saboda haka , Wanne Daya ne alhẽri a gare ku ?
(src)="11"> Die jẽfa Mould
(trg)="11"> kuma da yawa wasu aluminum gami ne duk m .
(src)="12"> Metal ƙirƙirãwa
(trg)="12"> Ƙarin zaɓuɓɓuka saboda garkuwa yadi da kuma sashi .
(src)="13"> The people of Noah denied before them , and [ the tribe of ] ' Aad and Pharaoh , the owner of stakes ,
(trg)="13"> Mutãnen Nũhu sun ƙaryata , a gabãninsu , da Ãdãwa da Fir 'auna mai turãkun ( da suka kafe mulkinsa ) .
(src)="14"> Ƙirƙira Mod Loader
(trg)="14"> Tsallake zuwa abun ciki
(src)="15"> By the clear Book ,
(trg)="15"> Ina rantsuwa da Littãfi Mabayyani .
(src)="16"> That is the Knower of the unseen and the witnessed , the Exalted in Might , the Merciful ,
(trg)="16"> Wannan shĩ ne Masanin fake da bayyane , Mabuwãyi , Mai jinƙai .
(src)="17"> Kuɗaɗen Kuɗi
(trg)="17"> Sharuɗɗan wuraren tafiya da Yanayi
(src)="18"> Uniform raƙĩƙi Badge Epaulettes
(trg)="18"> Kõre da mai walƙiya Badge Epaulettes
(src)="19"> And recite to them the news of Abraham ,
(trg)="19"> Kuma ka karanta , a kansu , lãbãrin Ibrãhĩm .
(src)="20.1"> Alif , Lam , Ra .
(src)="20.2"> These are the verses of the clear Book .
(trg)="20"> A. L̃.R. Waɗancan ãyoyin Littãfi mai bayyanãwa ne .
(src)="21"> And [ We destroyed ] ' Aad and Thamud and the companions of the well and many generations between them .
(trg)="21"> Da Ãdãwa da Samũdãwa , da mutanen Rassi , da waɗansu al 'ummomi , a tsakãnin wannan , mãsu yawa .
(src)="22"> And indeed , for those who have wronged is a punishment before that , but most of them do not know .
(trg)="22"> Kuma lalle , waɗannan da suka yi zãluncin , sunã da azãba ( a nan dũniya ) banda waccan , kuma mafi yawansu ba su sani ba .
(src)="23"> And if they deny you , [ O Muhammad ] - so , before them , did the people of Noah and ' Aad and Thamud deny [ their prophets ] ,
(trg)="23"> Kuma idan sun ƙaryata ka , to lalle haƙĩƙa , mutãnen Nũhu da Ãdãwa da Samũdawa , sun ƙaryata a gabaninsu .
(src)="24"> Who have been patient and upon their Lord rely .
(trg)="24"> Waɗanda suka yi haƙuri , kuma sunã dõgara ga Ubangijinsu kawai .
(src)="25"> And they will approach one another , inquiring of each other .
(trg)="25"> Waɗansunsu suka fuskanta zuwa ga waɗansu , sunã tambayar jũna .
(src)="26"> Indeed , you are to die , and indeed , they are to die .
(trg)="26"> Lalle kai mai mutuwa ne , kuma su mã lalle mãsu mutuwa ne .
(src)="27"> Say , " Wait , for indeed I am , with you , among the waiters . "
(trg)="27"> Ka ce : " Ku yi jira , domin nĩ ma lalle inã a cikin mãsu jira tãre da ku . "
(src)="28"> Every soul that has sinned , if it possessed all that is on earth , would fain give it in ransom ( Qur 'an 10 : 54 )
(trg)="28.1"> Kuma da kowane rai wanda ya yi zalunci ya mallaki duka abin da yake a cikin ƙasa , to , da ya yi fansa da shi .
(trg)="28.2"> Kuma suka dinga nadama a lokacin da suka ga azaba .
(trg)="28.3"> ( Surah Younus , 10 : 54 )
(src)="29"> And the people of Abraham and the people of Lot
(trg)="29"> Da mutãnen Ibrahim da mutãnen Lũɗu .
(src)="30"> Dairy faɗaɗa kan
(trg)="30"> Mafi tasiri tafarnuwa buttock kayan haɓɓaka aiki daga cellu ...
(src)="31"> You , [ O Muhammad ] , are not but a warner .
(trg)="31"> Ba ka zama ba fãce mai gargaɗi kawai .
(src)="32"> And We had certainly given Moses the Scripture and appointed with him his brother Aaron as an assistant .
(trg)="32"> Kuma lalle ne , Mun bai wa Mũsã Littãfi , kuma Mun sanya ɗan 'uwansa , Hãrũna , mataimaki tãre da shi .
(src)="33"> These are verses of the wise Book ,
(trg)="33"> Waɗancan ãyõyin Littãfin ne mai hikima .
(src)="34"> Then bring [ back ] our forefathers , if you should be truthful . "
(trg)="34"> " Sai ku zo da ubanninmu , idan kun kasance mãsu gaskiya . "
(src)="35"> Step # 3 : Raba kuɗin haɗinku
(trg)="35"> Haɗin kai tare da Zapier
(src)="36"> What is Geftib ( Gefitinib ) used for ?
(trg)="36"> Geftib ( Gefitinibi )
(src)="37"> Indeed , those who believe and do righteous deeds - for them are the Gardens of Pleasure .
(trg)="37"> Lalle , waɗanda suka yi ĩmãni , kuma suka aikata ayyukan ƙwarai , sunã da gidãjen Aljannar ni 'ima .
(src)="38"> Then in what statement after the Qur 'an will they believe ?
(trg)="38"> To , da wane lãbãri ( Littãfi ) , waninsa ( Alƙur 'ãni ) zã su yi ĩmãni
(src)="39"> Iya Bit allergies da Dating yi cuɗanya ?
(trg)="39"> Click a raba a kan Reddit ( Yana buɗewa a cikin sabuwar taga )
(src)="40.1"> And you do not will except that Allah wills .
(src)="40.2"> Indeed , Allah is ever Knowing and Wise .
(trg)="40"> Kuma , bã zã ku so ba , sai Allah Ya so , lalle ne Allah Yã kasance Masani ' Mai hikima .
(src)="41"> How do I receive forgiveness from God ?
(trg)="41"> Yaya zan karɓi gafara daga wurin Allah "
(src)="42"> How Are We Righteous In The Sight Of God ?
(trg)="42"> Ta yaya za mu adalci ne a gaban Allah ?
(src)="43"> For those their refuge will be the Fire because of what they used to earn .
(trg)="43"> Waɗannan matattãrarsu Jahannama ce sabõda abin da suka kasance sunã tsirfãtawa .
(src)="44"> that we may give an answer unto them that sent us .
(trg)="44"> Domin mu amsa wa waɗanda suka aiko mu .
(src)="45"> Then let them produce a statement like it , if they should be truthful .
(trg)="45"> Sai su zõ da wani lãbãri mai misãlinsa idan sun kasance sũmãsu gaskiya ne .
(src)="46"> On the Day the earth and the mountains will convulse and the mountains will become a heap of sand pouring down .
(trg)="46"> Rãnar da ƙasa ke raurawa , da duwãtsu kuma duwãtsu su kasance tudun rairayi mai malãlã .
(src)="47"> Say , " O people , I am only to you a clear warner . "
(trg)="47.1"> Ka ce : " Ya ku mutãne !
(trg)="47.2"> Nĩ wani mai gargaɗi ne kawai zuwa gare ku , mai bayyanawa . "
(src)="48"> Is the reward for good [ anything ] but good ?
(trg)="48.1"> Shin , kyautatãwa nã da wani sakamako ?
(trg)="48.2"> ( Ã 'aha ) fãce kyautatãwa .
(src)="49.1"> We invite you to come and worship the Lord with us .
(src)="49.2"> All of the churches of Christ welcome you .
(trg)="49.1"> Muna kiran ka ka zo ka bauta wa Ubangiji tare da mu .
(trg)="49.2"> Dukan majami 'u na Kristi suna maraba da ku .
(src)="50"> We did not create them except in truth , but most of them do not know .
(trg)="50"> Ba Mu halitta su ba fãce da manufa ta gaskiya , kuma amma mafi yawansu , ba su sani ba .
(src)="51"> Sign up a matsayin Care azurtãwa
(trg)="51"> Haɗa mana ( mai siyar )
(src)="52"> Or did We create the angels as females while they were witnesses ? "
(trg)="52"> Kõ kuma Mun halitta malã 'iku mãtã ne , alhãli kuwa sũ sunãhalarce ?
(src)="53"> Those are on [ right ] guidance from their Lord , and it is those who are the successful .
(trg)="53"> Waɗannan sunã a kan shiriya ta daga Ubangijinsu kuma waɗannan sũ ne mãsu babban rabo .
(src)="54"> you handover your worries to Allah and Allah handsover his blessings to you .
(trg)="54"> ku mika your damuwa ga Allah , kuma Allah handsover ya albarka a gare ka .
(src)="55"> And there certainly came to the people of Pharaoh warning .
(trg)="55"> Kuma lalle , haƙĩƙa , gargaɗin ya jẽ wa mabiyan Fir 'auna .
(src)="56"> He gives life and causes death , and to Him you will be returned
(trg)="56.1"> Shi ne Yake rãyarwa kuma Yake matarwa .
(trg)="56.2"> Kuma zuwa gare Shi ne ake mayar da ku .
(src)="57"> And of His signs are the ships in the sea , like mountains .
(trg)="57"> Kuma akwai daga ãyõyinsa , jirãge mãsu gudãna a cikin tẽku kamar duwãtsu .
(src)="58"> By the wise Qur 'an .
(trg)="58"> Inã rantsuwa da Al-ƙur 'ãni Mai hikima .
(src)="59"> Sharuɗɗa
(trg)="59"> Bari mu yi tafiya duniya .
(src)="60"> Sauran Zaɓuɓɓukan Propeller :
(trg)="60"> Tsallake zuwa babban abun ciki
(src)="61"> Those are the disbelievers , the wicked ones .
(trg)="61"> Waɗannan sũ ne kãfirai fãjirai ( ga ayyukansu ) .
(src)="62"> Are your disbelievers better than those [ former ones ] , or have you immunity in the scripture ?
(trg)="62"> Shin , kãfiranku ne mafi alhẽri daga waɗancan , ko kuwa kunã da wata barã 'a a cikin littattafai ?
(src)="63"> Number of steps C 123456789101112131415161718192021222324252627282930313233343536373839404142434445464748495051525354555657585960616263646566676869707172737475767778798081828384858687888990919293949596979899100
(trg)="63"> Yawan matakai C 123456789101112131415161718192021222324252627282930313233343536373839404142434445464748495051525354555657585960616263646566676869707172737475767778798081828384858687888990919293949596979899100
(src)="64"> We worship God in spirit and in truth
(trg)="64"> We Ku bauta wa Allah cikin ruhu da gaskiya
(src)="65"> Haruffa zuwa Edita / Guest Posts
(trg)="65"> shiga a cikin
(src)="66"> And [ some ] among their fathers and their descendants and their brothers - and We chose them and We guided them to a straight path .
(trg)="66"> Kuma daga ubanninsu , da zũriyarsu , da ' yan 'uwansu , kuma Muka zãɓe su , kuma Muka shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya .
(src)="67"> God did not create man to suffer .
(trg)="67"> Allah bai halitta mutum ya sha wuya .
(src)="68"> To God be the Glory — Great Things He hath Done !
(trg)="68"> Allah Ya Girmama Mai Girma-Abubuwa Mai Girma Ya Yi !
(src)="69"> He said , " My Lord , support me against the corrupting people . "
(trg)="69.1"> Ya ce : " Ya Ubangijĩna !
(trg)="69.2"> Ka taimake ni a kan mutãnen nan maɓarnata . "
(src)="70"> As guidance and mercy for the doers of good
(trg)="70"> Shiriya da rahama ne ga mãsu kyautatawa .
(src)="71"> Or has he not been informed of what was in the scriptures of Moses
(trg)="71"> Ko kuwa ba a ba shi lãbãri ba ga abin da yake a cikin Littafan Mũsã ?
(src)="72"> Indeed , the criminals will be in the punishment of Hell , abiding eternally .
(trg)="72"> Lalle mãsu laifi madawwama ne a cikin azãbar Jahannama .
(src)="73"> [ As ] reward from your Lord , [ a generous ] gift [ made due by ] account ,
(trg)="73"> Dõmin sakamako daga Ubangijinka , kyautã mai yawa .
(src)="74"> Then produce your scripture , if you should be truthful .
(trg)="74"> To , ku zo da littãfinku idan kun kasance mãsu gaskiya .
(src)="75.1"> So turn aside from them and say , " Peace . "
(src)="75.2"> But they are going to know .
(trg)="75.1"> To , sai ka kau da kai daga gare su , kuma ka ce , " salãmã . "
(trg)="75.2"> Sa 'an nan kuma zã su sani .
(src)="76"> But [ instead ] , he denied and turned away .
(trg)="76"> Amma dai ya ƙaryata , kuma ya jũya baya !
(src)="77"> And food that chokes and a painful punishment -
(trg)="77"> Da wani abinci mai mãƙara da azãba mai raɗaɗi .
(src)="78"> Then passed right by –
(trg)="78"> Click a raba a kan Reddit ( Yana buɗewa a cikin sabuwar taga )
(src)="79"> And [ of ] Abraham , who fulfilled [ his obligations ] -
(trg)="79"> Da Ibrãhĩm wanda ya cika alkawari ?
(src)="80"> Indeed , this is a reminder , so whoever wills may take to his Lord a way .
(trg)="80"> Lalle ne , wannan wata tunãtarwa ce , sai dai wanda ya so , ya kãma hanyar ƙwarai zuwa ga Ubangijinsa .
(src)="81"> Indeed , those who call you , [ O Muhammad ] , from behind the chambers - most of them do not use reason .
(trg)="81"> Lalle waɗanda ke kiranka daga bãyan ɗakuna , mafi Yawansu bã su aiki da hankali .
(src)="82"> Each of them denied the messengers , so My penalty was justified .
(trg)="82"> Bãbu kõwa a cikinsu fãce ya ƙaryata Manzanni , sabõda haka azãbãTa ta wajaba .
(src)="83"> God knew what He was doing
(trg)="83"> Allah ya san abin da ya ke yi
(src)="84"> And they say , " When will be this conquest , if you should be truthful ? "
(trg)="84"> Kuma sunã cẽwa , " Yaushe wannan hukunci yake , aukuwa idan kun kasance mãsu gaskiya ? "
(src)="85"> O you who wraps himself [ in clothing ] ,
(trg)="85"> Yã wanda ya lulluɓe !
(src)="86"> Mafi alhẽrin Sauna Drinks
(trg)="86"> Faransa Latsa Kawa-ƙãga
(src)="87"> And made the moon therein a [ reflected ] light and made the sun a burning lamp ?
(trg)="87"> " Ya sanya watã a cikinsu , yana mai haske , Ya sanya rãnã babbar fitila ? "
(src)="88"> And We have already sent Noah and Abraham and placed in their descendants prophethood and scripture ; and among them is he who is guided , but many of them are defiantly disobedient .
(trg)="88"> Kuma haƙĩƙa , lalle , Mun aiki Nũhu da Ibrahĩm , kuma Muka sanya Annabci da Littĩfi a cikin zuriyarsu ; daga cikinsu akwai mai nẽman shiryuwa , kuma mãsu yawa daga cikinsu fasiƙai ne .
(src)="89"> in order that they are thankful . "
(trg)="89"> Allah mun bà _ ta þakklát . "
(src)="90"> An rinjãyi Rũmawa .
(trg)="90"> SAKO ZUWA GA ALHAZAI DA ' YAN UMRA
(src)="91"> Click don faɗaɗa
(trg)="91"> A hari kaya ba zai raga yadda ya kamata tare da wani helical kaya
(src)="92.1"> [ From ] the Lord of the heavens and the earth and whatever is between them , the Most Merciful .
(src)="92.2"> They possess not from Him [ authority for ] speech .
(trg)="92"> Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu , Mai rahama , bã su da ikon yin wata magana daga gare Shi .
(src)="93"> Rather , worship [ only ] Allah and be among the grateful .
(trg)="93.1"> Ã 'aha !
(trg)="93.2"> Ka bauta wa Allah kaɗai , kuma ka kasance daga mãsu gõdiya .
(src)="94"> So watch , [ O Muhammad ] ; indeed , they are watching [ for your end ] .
(trg)="94.1"> Sai ka yi jira .
(trg)="94.2"> Lalle sũ , mãsu jira ne .
(src)="95"> By the clear Book ,
(trg)="95"> Inã rantsuwa da Littãfi Mabayyani .
(src)="96.1"> Alif , Lam , Ra .
(src)="96.2"> These are the verses of the wise Book
(trg)="96"> A. L̃.R. Waɗancan ãyõyin littãfi ne kyautatacce .
(src)="97"> So rely upon Allah ; indeed , you are upon the clear truth .
(trg)="97"> Sabõda haka , ka dõgara ga Allah , lalle ne , kai ne a kan gaskiya bayyananniya .
(src)="98"> As reward for what they used to do .
(trg)="98"> A kan sakamakon , dõmin abin da suka kasance sunã aikatãwa .
(src)="99"> Aarti Tikka a zuwa
(trg)="99"> Ƙungiyar Tafiya
(src)="100"> And We certainly saved the Children of Israel from the humiliating torment -
(trg)="100"> Kuma lalle ne , haƙĩƙa Mun tsĩrar da Banĩ Isrã 'ĩla daga , azãba mai wulãkantãwa .