Of course you can take it if you want.
Kwarai kuwa zaka iya daukarsa idan kanaso.


Have you ever been to Paris?
Ka taɓa zuwa Paris?

Where is the toilet?
Ina ne wajen bahaya?

Where is the toilet?
Ina ne wajen kashi?

He said that he was hungry, and that he wanted to go home to dinner.
Yace yana jin yunwa ne kuma yanason zuwa gida don cin abinci dare.

Do you play soccer?
Kana wasan kwallon kafa?

Our city is getting bigger and bigger.
Birninmu sai kara haɓaka yakeyi.

Our city is getting bigger and bigger.
Garinmu sai kara haɓaka yakeyi.

I am learning two foreign languages.
Ina koyan yare biyu.

Good evening.
Barka da yamma.

I don't understand.
Ban gane ba.

A cat came out from under the desk.
Kule ya fito diga karkashin kujera.

I study math harder than I study English.
Ina karatun lissafi fiye da yarda nike karatun turanci.

If you're hungry, then eat.
Idan kanajin yunwa sai kaci.

Thanks!
Na gode!

If you bite me, then I'll bite you, too.
Idan kacijeni kaima zan cijeka.

This is not a sentence.
Wannan ba kalma ba ce.

I had lost a camera the previous day.
Narasa kyamarata kwanan baya.

I had lost a camera the previous day.
Kyamarata ta bata kwanan baya.

Where is there a restaurant?
Ina ne restaurant?

Where is there a restaurant?
Ina ne wajen da ake sayarda abinci?

More coffee, please.
A ƙaro kofi, don Allah.

I like to read before I go to bed.
Ina son inyi karatu kamin inyi barci.

I like to read before I go to bed.
Ina son inbiya karatuna kamin inkwana.

This is also a good movie.
Wannan fim din yanada kyau.

I like to eat Korean food.
Ina son inci abincin koriya.

I like to eat Korean food.
Ina son cin abincin koriya.

It wasn't my fault.
Ba laifina ba ne.

Burj Khalifa is currently the tallest skyscraper in the world.
Ginin Burj Khalifa a yanzu shine gini mafi tsawo a duniya.

Where is the American embassy?
Ina ne ofishin jakadan Amirka?

Tom's room was very small.
Dakin tom dan karami ne.

I don't need anything.
Bana bukatar komai.

I study French. I also study German.
Ina karatun faransanci. Ina kuma karatun jamananci.

I know you're going to say no.
Na san za ka ce a'a.

I know you're going to say no.
Na san za ki ce a'a.

I know you're going to say no.
Na san za ku ce a'a.

Thank you for telling me what you hate. Now it has become easier to fight you.
Nagode daka gayaman abinda bakaso. Yanzu zai zaman man dasauki inyaqeka.

Thank you for telling me what you hate. Now it has become easier to fight you.
Nagode daka gayaman abinda bakaso. Yanzu zai zama mai sauqi gareni in yaqeka.

Do you know what you need to do?
Kasan abinda yakamata kayi?

Do you know what you need to do?
Kasan abinda kake bukata kayi?

He dressed up as a woman.
Ya yi shige tamkar ta mace.

Horses are bigger than dogs, but cats are smaller than dogs.
Dawakai sunfi karnukka girma, amma kyanwowi sunfi karnukka zama kanana.

Tom was very scared.
Tom ya tsorata sosai.

Don't be shy. Talk to me.
Gada kaji kunya kawai kayiman magana.

I will teach you Hausa and you will teach me Korean.
Zan koyama Hausa kai kuma kakoyaman Koriyanci.

If you have finished, return it to me.
Idan ka gama, ka mayar mini.

There's no reason to be afraid.
Babu wani dalilin tsorata.

We didn't come.
Bamu zo ba.

She returned from the hospital.
Ta dawo daga asibiti ne.

Did you think before you said that?
Kayi tunani kafin ka faɗi haka?