# bbc/2015241.xml.gz
# ha/2015241.xml.gz


(src)="1"> Daftar Isi
(trg)="1"> Abin Da Ke Ciki

(src)="2"> © 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
(trg)="2"> © 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

(src)="12"> Boasa Marsiajar Bibel ?
(trg)="3"> Shin Ya Dace Ka Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki ?

(src)="13"> 3
(trg)="4"> 3

(src)="14"> Ulaon Marsiajar Bibel tu Sude 4
(trg)="5"> Tsarin Nazarin Littafi Mai Tsarki don Kowa 4

(src)="15"> Parningotan Ari Hamamate ni Jesus Boasa Ringkot Taulahon ?
(trg)="12"> Tunawa da Mutuwar Yesu — Yaushe Ne Za A Yi Shi Kuma a Ina ?

(src)="16"> 29
(trg)="13"> 15

(src)="17"> Sungkunsungkun na Dialusi Bibel 32
(trg)="16"> Littafi Mai Tsarki Daga Wurin Allah Ne ?

# bbc/2015242.xml.gz
# ha/2015242.xml.gz


(src)="1"> TOPIK UTAMA | SIULASON NI MAJALAH ON
(trg)="1"> ABIN DA KE SHAFIN FARKO | SHIN YA DACE KA YI NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI ?

(src)="2"> Aha do na tinuju ni ngolu on ?
(trg)="2"> Me ya sa aka halicce mu ?

(src)="3"> Boasa marsitaonon jala mate jolma ?
(trg)="3"> Me ya sa mutane suke shan wahala kuma suke mutuwa ?

(src)="4"> Aha do panghirimon tu ari na naeng ro ?
(trg)="4"> Mene ne zai faru a nan gaba ?

(src)="5"> Disarihon Debata do hita ?
(trg)="5"> Allah ya damu da ni kuwa ?

(src)="6"> Hea do tubu di rohamu sungkunkungkun sisongon on ?
(trg)="6"> Shin ka taɓa yi wa kanka irin waɗannan tambayoyin ?

(src)="7"> Molo hea , ndang holan hamu na songon i .
(trg)="7"> Idan haka ne , to ka san cewa akwai ɗimbin mutane a faɗin duniya da suke yin tambayoyin nan .

(src)="8"> Torop halak di liat portibi on mangarimangi sungkunsungkun na ringkot on .
(trg)="8"> Mutane a duk faɗin duniya suna neman amsoshi ga muhimman tambayoyi a rayuwa .

(src)="9"> Boi do tadapot alusna ?
(trg)="9"> Shin za ka iya samun amsoshin ?

(src)="10"> Marjuta halak mandok , ” Boi ! ”
(trg)="10"> Miliyoyin mutane za su ce , “ Ƙwarai kuwa ! ”

(src)="11"> Boasa ?
(trg)="11"> Me ya sa ?

(src)="12"> Alana nunga dapot nasida alus na pas tu sungkunsungkun na sian Bibel .
(trg)="12"> Domin sun riga sun sami amsoshi masu gamsarwa a Littafi Mai Tsarki .

(src)="13"> Lomo do rohamu mamboto aha na didok ni Bibel ?
(trg)="13"> Za ka so ka san abin da Littafi Mai Tsarki ya ce ?

(src)="14"> Jala hamu pe boi mandapot laba sian parsiajaran Bibel na so manggarar na pinarade ni Sitindangi Ni Jahowa .
(trg)="14"> Idan haka ne , za ka amfana da nazarin Littafi Mai Tsarki da Shaidun Jehobah suke yi da mutane .

(src)="15"> *
(trg)="15"> *

(src)="16"> Tutu do , tingki mangalului alusna sian Bibel , deba mandok : ” Ndang adong tingkingku . ”
(trg)="16"> Idan ya zo ga binciken Littafi Mai Tsarki , wasu suna cewa : “ Ba ni da lokaci . ”

(src)="17"> ” Maol hian antusan . ”
(trg)="17"> “ Ya yi wuya ainun . ”

(src)="19"> Alai na deba nai asing muse do pandapotna .
(trg)="18"> “ Ba na son abin da zai takura min . ”

(src)="20"> Dilehon nasida tingkina laho mangantusi aha na diajarhon ni Bibel .
(trg)="19"> Amma wasu suna farin cikin koyan abin da ke cikin Littafi Mai Tsarki .

(src)="21"> Taida ma pigapiga pangalaman :
(trg)="20"> Ga wasu misalai :

(src)="22"> ” Nunga lao ahu tu gareja Katolik dohot Protestan , Kuil ugamo Hindu , dohot Wihara ugamo Budha , jala marsingkola di singkola teologia .
(trg)="21"> “ Na je cocin Katolika da na Furotestan da haikalin Sikh .
(trg)="22"> Na zauna a gidan shugabannin addinin Buddha kuma na karanta ilimin addini a jami’a .

(src)="23"> Alai godang dope sungkunsungkunku taringot Debata na so taralusi .
(trg)="23"> Duk da haka , ban sami amsoshi ga tambayoyin da nake yi game da Allah ba .

(src)="24"> Dung i ro ma sahalak Sitindangi Ni Jahowa tu jabungku .
(trg)="24"> Wata rana , Shaidun Jehobah suka ziyarce ni .

(src)="25"> Lomo rohangku manangihon alusna na sian Bibel , gabe olo ma ahu marsiajar Bibel . ” ​ — Gill , Inggris .
(trg)="25"> Amsoshin da suka ba ni sun burge ni sosai , sai na amince su yi nazarin Littafi Mai Tsarki da ni . ” — Gill , Ƙasar Ingila .

(src)="26"> ” Godang do sungkunsungkunku taringot hangoluan , alai pastor di gareja nami ndang mangalehon alus na pas .
(trg)="26"> “ Na yi tambayoyi da yawa game da rayuwa , amma fastonmu ya kasa ba ni amsoshi masu gamsarwa .

(src)="27"> Alai sahalak Sitindangi Ni Jahowa mangalusi sungkunsungkunhu mamangke Bibel .
(trg)="27"> Sai wani Mashaidin Jehobah ya nuna mini amsoshin dukan tambayoyina a Littafi Mai Tsarki .

(src)="28"> Tingki disungkun halak i tu ahu olo dope mangantusi na asing , las rohangku mangoloi . ” ​ — Koffi , Benin .
(trg)="28"> Sa’ad da ya tambaye ni ko ina bukatar ƙarin bayani , na amince da hakan . ” — Koffi , Ƙasar Bini .

(src)="29"> ” Nunga leleng sungkunsungkun rohangku songon dia do panghilalaan ni halak naung mate .
(trg)="29"> “ Na so in san yanayin matattu .

(src)="30"> Porsea do ahu ndang adong be pardomuan ni na mate tu na mangolu , alai lomo rohangku mamboto songon dia alus ni Bibel .
(trg)="30"> Na yi imani cewa matattu za su iya yi wa rayayyu lahani , amma na so in san abin da Littafi Mai Tsarki ya ce .

(src)="31"> Alani i , marsiajar Bibel ma ahu tu donganku sahalak Sitindangi . ” ​ — José , Brasil .
(trg)="31"> Hakan ya sa na soma nazarin Littafi Mai Tsarki da wani abokina wanda shi Mashadin Jehobah ne . ” — José , Ƙasar Brazil .

(src)="32"> ” Sai hujahai Bibel alai ndang boi huantusi .
(trg)="32"> “ Na karanta Littafi Mai Tsarki , amma ban gane ba .

(src)="33"> Dung i ro ma Sitindangi Ni Jahowa jala tangkas ma dipatorang angka surirang ni Bibel .
(trg)="33"> Sai Shaidun Jehobah suka ziyarce ni kuma suka yi mini bayani a kan annabci da yawa a cikin Littafi Mai Tsarki .

(src)="34"> Lomo dope rohangku laho mangantusi angka na asing . ” ​ — Dennize , Meksiko .
(trg)="34"> Na so in sami ƙarin ilimi daga wurinsu . ” — Dennize , Ƙasar Meziko .

(src)="35"> ” Sungkunsungkun do rohangku , disarihon Debata do ahu ?
(trg)="35"> “ Na yi ta tunani ko Allah ya damu da ni da gaske .

(src)="36"> Dung i martangiang ma ahu tu Debata na adong di Bibel .
(trg)="36"> Sai na yi addu’a ga Allahn da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki .

(src)="37"> Marsogot nai dituktuk Sitindangi ma pintu ni jabungku jala huoloi ma marsiajar Bibel . ” ​ — Anju , Nepal .
(trg)="37"> Washegari , sai Shaidun Jehobah suka zo gidana , kuma na amince su yi nazarin Littafi Mai Tsarki da ni . ” — Anju , Ƙasar Nepal .

(src)="38"> Sude pangalaman on paingothon hita tu hata ni Jesus : ” Martua ma na umboto na pogos partondionna . ”
(trg)="38"> Waɗannan misalan sun tuna mana abin da Yesu ya faɗa cewa : “ Masu farin ciki ne waɗanda suka san cewa suna bukatar ƙulla dangantaka da Allah . ”

(src)="39"> Tutu , nunga disuanhon hian di roha ni sude jolma asa manarihon na porlu tu partondion .
(trg)="39"> ( Matta 5 : 3 , New World Translation ) An halicci ’ yan Adam da sha’awar ƙulla dangantaka da Allah .

(src)="40"> Holan Debata do na boi manggohi haporluon i , marhite hataNa , i ma Bibel .
(trg)="40"> Allah ne kaɗai zai iya biya musu wannan bukatar kuma yana yin amfani da Littafi Mai Tsarki don yin hakan .

(src)="41"> Aha do na hombar tu marsiajar Bibel ?
(trg)="41"> Mene ne nazarin Littafi Mai Tsarki ya ƙunsa ?

(src)="42"> Aha do labana tu hita ?
(trg)="42"> Ta yaya zai iya amfanar ka ?

(src)="43"> Dialusi ma sungkunsungkun on di artikel na mangihut .
(trg)="43"> Za a amsa waɗannan tambayoyin a talifi na gaba .

(src)="44"> Jahowa i ma goar ni Debata songon na disurat di Bibel .
(trg)="44"> Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa Jehobah shi ne sunan Allah .

(src)="45"> GOARNA : Sian hata Junani bi·bliʹa , lapatanna ” punguan ni angka buku ”
(trg)="45"> SUNA : Ana kiransa bi·bliʹa a Helenanci kuma yana nufin “ ƙananan littattafai ”

(src)="46"> ISINA : 39 buku di hata Heber ( na deba marhata Aram ) dohot 27 marhata Junani
(trg)="46"> ABIN DA KE CIKI : Littattafai 39 a Ibrananci ( da wasu a yaren Aramaic ) da kuma littattafai 27 a Helenanci

(src)="47"> PANURAT : Hirahira 40 halak manurat saleleng 1.600 taon , sian taon 1513 ASM sahat tu 98 DM *
(trg)="47"> LOKACIN DA AKA RUBUTA : Wajen mutane 40 ne suka rubuta kuma ya ɗauki sama da shekaru 1,600 daga shekara ta 1513 kafin haihuwar Yesu zuwa wajen shekara ta 98 bayan haihuwar Yesu *

(src)="48"> HATA : Nunga disalin deba manang sude tu lobi sian 2.500 hata
(trg)="48"> HARSUNA : An fassara rabi ko kuma cikakken Littafi Mai Tsarki zuwa harsuna sama da 2,500

(src)="49"> DISARHON : Buku na gumodang tarsar di liat portibi on hirahira lima miliar Bibel
(trg)="49"> RARRABAWA : An buga Littafi Mai Tsarki wajen kofi biliyan biyar , kuma shi ne littafin da aka fi rarrabawa a duniya

(src)="50"> ASM hata na dipajempek lapatanna ” Andorang So Masehi ” , dohot DM lapatanna ” Dunghon Masehi ”
(trg)="50"> K.H.Y yana nufin “ Kafin Haihuwar Yesu , ” kuma B.H.Y yana nufin “ Bayan Haiuwar Yesu . ”

# bbc/2015243.xml.gz
# ha/2015243.xml.gz


(src)="1"> TOPIK UTAMA | SIULASON NI MAJALAH ON
(trg)="1"> ABIN DA KE SHAFIN FARKO | SHIN YA DACE KA YI NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI ?

(src)="2"> Sitindangi Ni Jahowa ditanda alani ulaon marbarita na uli .
(trg)="2"> An san Shaidun Jehobah sosai da yin wa’azi ga jama’a .

(src)="3"> Alai diboto hamu do hami pe ditanda ala patupahon ulaon parsiajaran Bibel di liat portibi on ?
(trg)="3"> Amma ka san cewa muna nazari da mutane a duk duniya ?

(src)="4"> Di taon 2014 , lobi sian 8.000.000 Sitindangi di 240 Negara mambahen hirahira 9.500.000 parsiajaran Bibel ganup bulan .
(trg)="4"> A shekara ta 2014 , Shaidun Jehobah sama da 8,000,000 a ƙasashe 240 sun yi nazari da mutane kusan 9,500,000 a kowane wata .

(src)="5"> * Boi dohonon , godang ni halak na marsiajar Bibel dohot hami lobi sian bilangan ni pangisi ni 140 negara !
(trg)="5"> * Hakika , adadin mutanen da muke nazarin Littafi Mai Tsarki da su ya wuce adadin mutane a ƙasashe ɗaya - ɗaya har wajen guda 140 .

(src)="6"> Laho patupahon ulaon pangajarion on , ganup taon Sitindangi Ni Jahowa pabinsarhon hirahira sada satonga miliar Bibel , buku , majalah , dohot angka na asing na dipangke tu parsiajaran Bibel di bagasan 700 hata !
(trg)="6"> Don su sami kayan yin wa’azi , Shaidun Jehobah suna buga Littafi Mai Tsarki da littattafai da mujallu da dai sauran littattafai masu bayyana Littafi Mai Tsarki kusan biliyan ɗaya da rabi a harsuna 700 kowace shekara .

(src)="7"> Ndang adong be na boi tarpatudos tu ulaon marbarita on i ma manogihon halak marsiajar Bibel di hatana sandiri .
(trg)="7"> Irin waɗannan littattafan da ake bugawa suna ba mutane damar yin nazarin Littafi Mai Tsarki a yaren da suka zaɓa .

(src)="8"> ” Ndang hea lomo rohangku marsiajar di singkola , alai parsiajaran on tabo .
(trg)="8"> “ Ban ji daɗin yin nazari ba sa’ad da nake makaranta , amma na ji daɗin wannan sosai .

(src)="9"> Jala sude na huparsiajari palashon rohangku ! ” ​ — Katlego , Afrika Selatan .
(trg)="9"> Abubuwan da na koya sun sanyaya zuciyata ! ” — Katlego , Afirka ta Kudu .

(src)="10"> ” Parsiajaran on mangalusi sude sungkunsungkunku jala godang na i dope . ” ​ — Bertha , Meksiko .
(trg)="10"> “ Nazarin ya amsa tambayoyina da dai sauransu . ” — Bertha , Meziko .

(src)="11"> ” Marsiajar Bibel dibahen di jabungku di tingki na pas di ahu .
(trg)="11"> “ An yi nazarin a gidana kuma a lokacin da ya dace da ni .

(src)="12"> Aha dope na hurang ! ” ​ — Eziquiel , Brasil .
(trg)="12"> To , me kuma nake bukata ! ” — Eziquiel , Brazil .

(src)="13"> ” Sipata 15 sahat 30 minut hami marsiajar — manang umleleng sian i ​ — dia ma na pas tu tingkingku . ” ​ — Viniana , Australia .
(trg)="13"> “ Nazarin yakan ɗauki tsawon minti 15 zuwa 30 , amma a wasu lokuta yakan wuce hakan idan na ga dama . ” — Viniana , Ostareliya .

(src)="14"> ” Ndang margarar parsiajaran i ​ — longang do roha mangida ! ” ​ — Aime , Benin .
(trg)="14"> “ Abin mamaki , ba a karɓi ko sisi don nazarin ba ! ” — Aimé , Ƙasar Bini .

(src)="15"> ” Na mangajarhon Bibel tu ahu burju jala lambok .
(trg)="15"> “ Matar da ta yi nazari da ni tana da kirki sosai .

(src)="16"> Gabe maraleale ma hami . ” ​ — Karen , Irlandia Utara .
(trg)="16"> Dangantakarmu ta yi danƙo . ” — Karen , Arewacin Ireland .

(src)="17"> ” Godang na marsiajar Bibel ndang na ingkon gabe Sitindangi Ni Jahowa . ” ​ — Denton , Inggris .
(trg)="17"> “ Mutane da yawa suna yin nazarin ba tare da sun zama Shaidun Jehobah ba . ” — Denton , Ingila .

(src)="18"> Boi tapillit na laho taparsiajari jala tapareso ayat ni Bibel na hombar tu parsiajaran i .
(trg)="18"> Muna zaɓan batutuwa dabam - dabam daga cikin Littafi Mai Tsarki , sa’an nan mu bincika nassosin da suka shafi batutuwan .

(src)="19"> Songon , Bibel mangalusi angka sungkunsungkun on : Ise do Debata ?
(trg)="19"> Alal misali , Littafi Mai Tsarki ya ba da amsoshin waɗannan tambayoyi : Wane ne Allah ?

(src)="20"> Songon dia do hadirionNa ?
(trg)="20"> Mene ne kamanninsa da kuma halayensa ?

(src)="21"> Adong do goarNa ?
(trg)="21"> Shin yana da suna ?

(src)="22"> Didia Ibana Maringanan ?
(trg)="22"> A ina yake da zama ?

(src)="23"> Boi do jonok hita tu Ibana ?
(trg)="23"> Za mu iya ƙulla dangantaka da shi kuwa ?

(src)="24"> Sungkunsungkun on manogihon hita asa mangalului alusna di Bibel .
(trg)="24"> Abu mafi wuya shi ne inda za mu ga amsoshin a cikin Littafi Mai Tsarki .

(src)="25"> Laho mangurupi halak mangalului alusna , somalna hita mamangke buku si 224 alaman i ma buku Apa yang Sebenarnya Alkitab Ajarkan ?
(trg)="25"> Don mu taimaki mutane su sami waɗannan amsoshin , muna yin amfani da littafin nan mai shafuffuka 224 , wato Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa ?